Danna nan domin shiga Online Islamiyya.
Ana koyar da Hada baki, da Qur’ani da sauran su
Tambaya: menene Hukuncin Amfani da carbi wurin yin zikiri ko Salatin Annabi da makamantansu? Amsa: Wasu daga cikin maluma sun tafi kan halaccin Amfani da carbi, duk da cewa suma sun tabbatar da cewa yin amfani da hanu shi yafi falala. Wasu Maluman kuma sun tafi kan cewa Amfani da carbi bid’ah ne. Sheikhul Islam…
·