Danna nan domin shiga Online Islamiyya.
Ana koyar da Hada baki, da Qur’ani da sauran su
Tambaya: Menene Hukuncin Shan Rubutu? Amsa: Da sunan Allah Mai Rahama mai jin ƙai. Shan Rubutu ya rabu kashi biyu, akwai rubutu wanda ya ƙunshi ayoyin Alƙur’ani ko Addu’oi da aka rawaito daga Annabi Sallallahu Alaihi wasallama, to wannan babu laifi a karanta a tofa wa mutum idan yana fama da wani rashin lafiya ko…
·