Danna nan domin shiga karatu Online
Bukhari Allah yayi masa rahama ya rawaito acikin Sahihinsa. Manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi yana cewa: Al-Qiyama baza ta tashi ba har sai an kame ilimi(Ta yadda maluma zasuyi ta mutuwa ba’a samun masu maye gurbinsu) girgizan kasa ta yawaita, sannan kuma lokaci zai zamto kusa(ta yadda lokaci zai…
·
An rawaito Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gareshi yana yin wutri ne da raka’oi uku. Yana karantawa a cikin raka’ar farko Sabbi hisma rabbikal A’ala.(Suratul A’ala). A raka’a ta biyu kuma ya karanta Suratul kafirun. Sai a ta uku kuma ya karanta Kulhuwallahu Ahad(Suratul Ikhlas).
·
Tambaya: Shin ya halatta acire zakka a saryar dashi zuwa ga gina Masallatai da kuma Asibitoci? Amsa: baya halatta fitar da zakka da bada shi domin gina Masallatai ko kuma Asibitoci.
·