Danna nan domin shiga karatu Online
Al-ƙur’ani shine Mu’ujizar Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, wanda ya kasance gagara badau, Allah ya ƙalubalanci mutane da Aljanu da su kawo ayah ɗaya amma sun kasa.
·
Abu Huraira Allah ya ƙara masa yarda ya rawaito Annabi Tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi yace: Idan bawa Musulmi yayi alwala ya wanke fuskarsa, duk wani abu na zunubi da ya kalla da idanunsa zasu fice tare da wannan ruwa, haka nan idan ya wanke hannayensa, duk wani zunubi da ya…
·
Shimfida: Annobar “Coronavirus” :A Mahangar Addinin Musulunci.
·
Hakika wanda yakeson cigaba a rayuwarshi, kuma yakeso ya cimma burinsa dole ne ya kauce wa ɗebe tsammani, ya kuma lazimci sa ran cin nasara da kuma kyautata zato ga Allah, sannan yayi iya ƙoƙarin sa kada ya gaza, sannan ya samu jajircewa. Da haka ne mutum zai samu cimma burinsa.
·