Danna nan domin shiga karatu Online
Shimfida. Tsolaci akan fadin Allah {swt) ليس بأمانيكم ولا أماني أهل الكتاب من يعمل سوءا يجز به ولا يجد له من دون الله وليا ولا نصيرا
·
Shekara kafin Hijira: 48 Shekarar Miladiyya: 575 Kamar yadda ya gabata munyi bayani cewa mahaifiyar Annabi ta rasu yana da shekaru shida a rayuwarsa, ta rasu ne a hanyarsu ta dawo wa daga ziyara da takai zuwa ga ƴan’uwanta. Ta rasu a wani wuri da ake kira Al’abwa.
·
Allah madaukakin sarki shine ya halicci hankali sannan ya saukar da wahayi, saboda haka ba zasu taɓa cin karo ba tunda daga guri ɗaya suke. Wahayi ya sauka ne don share ƙura akan abubuwan da hankali zai iya kuskure akan su, ko waɗanda bazai iya riskar su ba, shifa wahayi tare yake tafiya da hankali…
·
المؤلف: أمين بن عبد الهادي خربوعي عدد الصفحات: 96 الحجم: 2.23م.ب
·
المؤلف: أفنان بنت حمد بن محمد الغماس عدد الصفحات: 266 الحجم: 11.61م.ب
·
Umarni da kyakkyawa da hani da mummunan aiki yana daga cikin Ibada mai ɗinbin lada a Addinin Musulunci. Kuma Allah yana son masu umarni da kyakkyawa da hani da mummuna. Kamar yadda yake ƙin wa’inda Basu yin wannan aiki.
·