Danna nan domin shiga karatu Online
By: Dr. Ibrahim Jalo Jalingo Da yake a Nigeria ana zaman cakuda ne tsakanin al’ummar Kirista da al’ummar Musulmi. Sannan da yake shi Musulunci addini ne da ya bayyanar da hukuncin dukkan wani lamari da ya shafi rayuwar dan Adam, ko dai ta hanyar nassi, ko ta hanyar zahiri, ko ta hanyar ishaarah da iimaai.…
·
Yana daga cikin ayyuka masu falala, wanda kuma mutum yake samun ladansu har bayan ransa, kira zuwa ga shiriya. Abu Huraira(Allah kara masa yarda) ya rawaito hadisi daga Manzon Allah(Allah yayi dadin tsira gareshi). Manzon Allah yace: Wanda yayi kira zuwa Ga Shiriya, yana da lada kwatankwacin ladan wanda suka bishi kan wannan shiriya da…
·
Wannan wata tattaunawa ce da ta auku tsakanin sheikh Abdulmutallib da Imam Ibrahim Maqari Limamin Babban Masallaci Na Abuja, kan wasu Mas’aloli da suka Shafi Aqeedan Shi’a da Sauransu. •Download Clip 1 •Download Clip 2 •Download Clip 3
·
•Date : 15-11-2008 •Location : Bidda, Niger State, Nigeria •Download|
·