Danna nan domin shiga karatu Online
BAMBANCIN DA KE TSAKANIN SHUGABANNIN MAZHABOBI WAJEN HANYOYIN DA SUKE DOGARO DA SU (2) MAZHABAR IMAMU ABU HANIFA: Imamu Abu Hanifa ya wanzu a matsayin misali na hanyar fitar da hukunce-hukunce, wanda ya saba da hanyoyin shugabannin mazhabobi guda uku. Saboda haka qa’idojin mazhabarsa kamar yadda shi da kansa ya bayyana, sun taqaita ne cikin…
·
BAMBANCIN DA KE TSAKANIN SHUGABANNIN MAZHABOBI WAJEN HANYOYIN DA SUKE DOGARO DA SU (2) Daga: Dr. Taha Jabir Alwani (Cikin Littafin Adabul Ikhtilaf Fil Islam) Ana daukar shugabannin mazhabobi uku, Malik da Shafi’i da Ahmad a matsayin masana Hadisi da maganganun Sahabbai, kuma su ne wadanda suka karanci fiqihun mutanen Madina, suka riqe iliminsu. Shi…
·
Hi Readers, its been a couple of months I’ve not post on Tech related issues. Iam back with a simple solution to sony xperia ray blank screen bug, which some xperia ray users have been complaining about it Without getting solution…. I’ve been a victim of this issue for the past 3monts. I bought my…
·
BAMBANCIN DA KE TSAKANIN SHUGABANNIN MAZHABOBI WAJEN HANYOYIN DA SUKE DOGARO DA SU Daga: Dr. Taha Jabir Alwani (Cikin Littafin Adabul Ikhtilaf Fil Islam) Mazhabobin fiqihu, da suka bayyana bayan zamanin Sahabbai, da Tabi’ai kamar yadda wadansu suke gani, su goma sha uku ne, kuma gaba dayan ma’abota wadannan mazhabobi, ana dangana su ne ga…
·
FADAKARWA Ba ta yiwuwa a ce akwai jagoran mazhabar da yake da sanin dukkan Hadisin Manzon Allah (S.A.W.) ko a ce “Imam wane” ya san komai kuma ba ya kuskure. Tun da kuwa hakan ba za ta yiwu ba, tilas ne ga Musulmi na qwarai ya riqe tafarkin magabata ta yadda ba zai qyamaci kowane…
·
MAGANGANUN MANYAN MALAMAI A KAN SUNNAH DA MAQALE WA MAZHABOBI (2). Ci gaba Wadannan shahararrun malamai ba su yarda da karkasa al’umma zuwa qungiya ko mazhaba-mazhaba ba, kamar yadda bayanansu suka nuna. Haka kuma ba su yarda da a yi riqo da ra’ayoyinsu cikin makanta ba (TAQALIDANCI) musamman a wurin da suka yi amfani da…
·
Rayuwa mai iyaka, jiya wasu sun tafi, yau wasu za su tafi, gobe ma za’a raka wasu kabari…. Abin fata ga kowa karshe mai kyau. Haka nan da fatan samun ni’ima da rayuwa mai dadi cikin kabari. Kuma na tabbata kowa na burin samun hisabi mai sauki da shiga Aljannah. Abin tambaya da dubawa shinne…
·
MAGANGANUN MANYAN MALAMAI A KAN SUNNAH DA MAQALE WA MAZHABOBI (2). Ci gaba Mafiya shahara daga cikin wadannan Mazhabobi wadanda ra’ayoyinsu suka yadu cikin duniyar musulunci su ne: 1. Mazhabar Hanafiyya: An gina ta a kan koyarwar Imam Abu Hanifa Nu’uman bin Thabit. An haifi Abu Hanifa a Iraqi, kuma ya rayu tsakanin shekara tamanin…
·
1, A cikin sa aka saukar da Alkurani mai girma, Bakara 185 2, Dukkan littafan Allah mai girma, a cikin sa aka saukar da su, takardun Annabi Ibrahim a daran farko na watan, Attaurar Annabi Musa a ranar 6 ga watan, Injilar Annabi Isa 13 ga watan, Alkur’anin Annabi Muhammad saw, a ranar 24 ga…
·
ﻭﺭﺩ ﻓﻲ ﺻﺤﻴﺢ ﻣﺴﻠﻢ ﻣﻦ ﺣﺪﻳﺚ ﺟﺎﺑﺮ ﺑﻦ ﺳﻤﺮﺓ ، ﻭﻧﺎﻓﻊ ﺑﻦ ﻋﺘﺒﺔ ﺭﺿﻲ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻨﻬﻤﺎ ﻓﻲ ﺁﺧﺮﻩ ﻳﻘﻮﻝ ﺟﺎﺑﺮ ﺭﺿﻲ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻨﻪ : ﺳﻤﻌﺖ ﺍﻟﻨﺒﻲ ﺻَﻠَّﻰ ﺍﻟﻠﻪُ ﻋَﻠَﻴْﻪِ ﻭَﺳَﻠَّﻢَ ﻳﻘﻮﻝ : }ﺗﻐﺰﻭﻥ ﺟﺰﻳﺮﺓ ﺍﻟﻌﺮﺏ ﻓﻴﻔﺘﺤﻬﺎ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﺰ ﻭﺟﻞ، ﺛﻢ ﺗﻐﺰﻭﻥ ﻓﺎﺭﺱ ﻓﻴﻔﺘﺤﻬﺎ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﺰ ﻭﺟﻞ، ﺛﻢ ﺗﻐﺰﻭﻥ ﺍﻟﺮﻭﻡ ﻓﻴﻔﺘﺤﻬﺎ ﺍﻟﻠﻪ، ﺛﻢ ﺗﻐﺰﻭﻥ ﺍﻟﺪﺟﺎﻝ ﻓﻴﻔﺘﺤﻪ…
·
Arabic Text: ﺣَﺪَّﺛَﻨَﺎ ﻋَﺒْﺪُ ﺍﻟﻠَّﻪِ ﺑْﻦُ ﻳُﻮﺳُﻒَ، ﺃَﺧْﺒَﺮَﻧَﺎ ﻣَﺎﻟِﻚٌ، ﻋَﻦْ ﻧَﺎﻓِﻊٍ، ﻋَﻦْ ﻋَﺒْﺪِ ﺍﻟﻠَّﻪِ ﺑْﻦِ ﻋُﻤَﺮَ ـ ﺭﺿﻰ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻨﻬﻤﺎ ـ ﺃَﻥَّ ﺭَﺳُﻮﻝَ ﺍﻟﻠَّﻪِ ﺻﻠﻰ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻠﻴﻪ ﻭﺳﻠﻢ ﻗَﺎﻝَ ” ﻣَﻦْ ﺣَﻤَﻞَ ﻋَﻠَﻴْﻨَﺎ ﺍﻟﺴِّﻼَﺡَ ﻓَﻠَﻴْﺲَ ﻣِﻨَّﺎ. English Text: Allah’s Messenger (sallallahu alaihi wasallam) said, “Whoever takes up arms against us, is not from us.”
·
Based on an article by Mary Ali – Contrary to what many non- Muslims mistakenly believe, women in Islam enjoy many rights and duties. History clearly shows that the revelation of the divine message to Prophet Muhammad (S.A.W.S.) in the seventh century led to the liberation of women from various types of oppression that was…
·
http://www.youtube.com/watch?v=dzexDoGmZaM&feature=youtube_gdata_player
·
ﻳﺎ ﺳﺎﺋﻠﻲ ﻋﻦ ﻣﺬﻫﺒﻲ ﻭﻋﻘﻴﺪﺗﻲ ﺭُﺯﻕ ﺍﻟﻬﺪﻯ ﻣﻦ ﻟﻠﻬﺪﺍﻳﺔ ﻳﺴﺄﻝُ ﺍﺳﻤﻊ ﻛﻼﻡ ﻣﺤﻘﻖ ﻓﻲ ﻗﻮﻟﻪ ﻻ ﻳﻨﺜﻨﻲ ﻋﻨﻪ ﻭﻻ ﻳﺘﺒﺪﻝُ ﺣﺐ ﺍﻟﺼﺤﺎﺑﺔ ﻛﻠﻬﻢ ﻟﻲ ﻣﺬﻫﺐٌ ﻭﻣﻮﺩﺓَ ﺍﻟﻘﺮﺑﻰ ﺑﻬﺎ ﺃﺗﻮﺳﻞُ ﻭﻟﻜﻠﻬﻢ ﻗﺪﺭٌ ﻭﻓﻀﻞٌ ﺳﺎﻃﻊٌ ﻟﻜﻨﻤﺎ ﺍﻟﺼﺪﻳﻖ ﻣﻨﻬﻢ ﺃﻓﻀﻞ ﻭﺃﻗﻮﻝ ﻓﻲ ﺍﻟﻘﺮﺁﻥ ﻣﺎ ﺟﺎﺀﺕ ﺑﻪ ﺁﻳﺎﺗﻪ ﻓﻬﻮ ﺍﻟﻜﺮﻳﻢ ﺍﻟﻤﻨﺰﻝ ﻭﺟﻤﻴﻊ ﺁﻳﺎﺕ ﺍﻟﺼﻔﺎﺕ ﺃﻣﺮﻫﺎ ﺣﻘﺎً ﻛﻤﺎ ﻧﻘﻞ ﺍﻟﻄﺮﺍﺯ…
·
Wani dan’uwa ya tambaye mu cewa: Ko mene ne aqiidar marigayi Sheik Abdulaziz Bin Baz shugaban majalisar malamai ta Saudiyya game da Ruqyah da kuma yiwuwar a yi magana da aljani ta harshen mutum? Mutumin ya ce ya yi wannan tambayar ce saboda ya ji wasu malaman na cewa hakan kfirci ne kuma bokanci ne!…
·
Ya halatta Musulmi ya sanya zobe ko dai a yatsar hannunsa na dama ko kuwa a yatsar hannunsa na hagu, saboda wadannan dalilai:- 1. Imamu Muslim ya ruwaito hadithi na 2094 daga Sahabi Anas Dan Malik cewa:- (( ﺍﻥ ﺭﺳﻮﻝ ﺍﻟﻠﻪ ﺻﻠﻰ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻠﻴﻪ ﻭﺳﻠﻢ ﻟﺒﺲ ﺧﺎﺗﻢ ﻓﻀﺔ ﻓﻲ ﻳﻤﻴﻨﻪ ﻓﻴﻪ ﻓﺺ ﺣﺒﺸﻲ ﻛﺎﻥ ﻳﺠﻌﻞ…
·
Arabic Text: ﺣَﺪَّﺛَﻨَﺎ ﺃَﺑُﻮ ﻧُﻌَﻴْﻢٍ، ﻗَﺎﻝَ : ﺣَﺪَّﺛَﻨَﺎ ﻋَﻤْﺮُﻭ ﺑْﻦُ ﻋُﺜْﻤَﺎﻥَ ﺑْﻦِ ﻋَﺒْﺪِ ﺍﻟﻠﻪِ ﺑْﻦِ ﻣَﻮْﻫَﺐٍ ﻗَﺎﻝَ : ﺳَﻤِﻌْﺖُ ﻣُﻮﺳَﻰ ﺑْﻦَ ﻃَﻠْﺤَﺔَ ﻳَﺬْﻛُﺮُ، ﻋَﻦْ ﺃَﺑِﻲ ﺃَﻳُّﻮﺏَ ﺍﻷَﻧْﺼَﺎﺭِﻱِّ، ﺃَﻥَّ ﺃَﻋْﺮَﺍﺑِﻴًّﺎ ﻋَﺮَﺽَ ﻋَﻠَﻰ ﺍﻟﻨَّﺒِﻲِّ ﺻﻠﻰ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻠﻴﻪ ﻭﺳﻠﻢ ﻓِﻲ ﻣَﺴِﻴﺮِﻩِ، ﻓَﻘَﺎﻝَ : ﺃَﺧْﺒِﺮْﻧِﻲ ﻣَﺎ ﻳُﻘَﺮِّﺑُﻨِﻲ ﻣِﻦَ ﺍﻟْﺠَﻨَّﺔِ، ﻭَﻳُﺒَﺎﻋِﺪُﻧِﻲ ﻣِﻦَ ﺍﻟﻨَّﺎﺭِ؟ ﻗَﺎﻝَ : ﺗَﻌْﺒُﺪُ ﺍﻟﻠَّﻪَ ﻭَﻻَ ﺗُﺸْﺮِﻙْ ﺑِﻪِ…
·