Danna nan domin shiga karatu Online
Wallafar: SHeikh Faisal Bn Ali Al- Ba’adani Fassarar: Dr. Mansur Ibrahim Sokoto da Mal. Aliyu Rufa’i Gusau. RAYUWAR ANANBI SALLALLAHU ALAIHI WASALLAMA TSAKANINSA DA UBANGIJINSA A LOKACIN AZUMIN RAMALANA (2) Babban abin da ya kamata musulmi ya lura da shi a cikin wadannan nassosa da suka gabata, shi ne kasancewar Annabi Sallallahu Alaihi Wasallama na…
·
Wallafar: SHeikh Faisal Bn Ali Al- Ba’adani Fassarar: Dr. Mansur Ibrahim Sokoto da Mal. Aliyu Rufa’i Gusau. BABI NA BIYU 2.0 Rayuwar Annabi Sallallahu Alaihi Wasallama Tsakaninsa da Ubangijinsa a Lokacin Azumin Ramalana: Wannan babi zai yi bayani ne a kan yadda rayuwar Annabi Sallallahu Alaihi Wasallama ke kasancewa tsakaninsa da Ubangijinsa a wannan lokaci…
·
Wallafar: SHeikh Faisal Bn Ali Al- Ba’adani Fassarar: Dr. Mansur Ibrahim Sokoto da Mal. Aliyu Rufa’i Gusau. 1.5 TABBATAR DA KAMAWAR WATAN RAMALANA: Annabi Sallallahu Alaihi Wasallama ba yakan soma Azumin Ramalana ba, face ya tabbatar da kamawar watan, ta hanyar samun shedar wani mutum daya da ya ga watan da qwayar idonsa, ko tabbatar…
·
AMSA: A irin wannan hali mutum zai qarasa abin da ke hannunsa ne. Domin hadisi ya tabbata daga Abu Huraira radhiyallahu anhu ya ce: Manzon Allah sallallahu alaihi wa sallama ya ce: ﺇِﺫَﺍ ﺳَﻤِﻊَ ﺃَﺣَﺪُﻛُﻢْ ﺍﻟﻨِّﺪَﺍﺀَ ﻭَﺍﻟْﺈِﻧَﺎﺀُ ﻋَﻠَﻰ ﻳَﺪِﻩِ ﻓَﻠَﺎ ﻳَﻀَﻌْﻪُ ﺣَﺘَّﻰ ﻳَﻘْﻀِﻲَ ﺣَﺎﺟَﺘَﻪُ ﻣِﻨْﻪُ Ma’ana: Idan dayanku ya ji kiran sallah alhali qwarya tana…
·
AMSA: Haqiqa Manzon Allah sallallahu alaihi wa sallama ya kwadaitar da a jinkirta yin sahur zuwa kusan ketowar alfijir, kamar yadda ya tabbata a cikin hadisin da aka karbo daga Anas daga Zaīd Ibn Thābit radhiyallahu anhu ya ce: ﺗَﺴَﺤَّﺮْﻧَﺎ ﻣَﻊَ ﺍﻟﻨَّﺒِﻲِّ ﺻَﻠَّﻰ ﺍﻟﻠَّﻪُ ﻋَﻠَﻴْﻪِ ﻭَﺳَﻠَّﻢَ ﺛُﻢَّ ﻗَﺎﻡَ ﺇِﻟَﻰ ﺍﻟﺼَّﻠَﺎﺓِ ﻗُﻠْﺖُ ﻛَﻢْ ﻛَﺎﻥَ ﺑَﻴْﻦَ ﺍﻟْﺄَﺫَﺍﻥِ…
·
Dr. Ahmad Abubakar Gumi – Ramadan Tafseer 1435/2014 – Day 8 http://www.youtube.com/watch?v=VCTTWVRC_-A&feature=youtu.be Dr. Ahmad Abubakar Gumi – Ramadan Tafseer 1435/2014 – Day 9 http://www.youtube.com/watch?v=Sp2rTlb-VEU&feature=youtu.be Dr. Ahmad Abubakar Gumi – Ramadan Tafseer 1435/2014 – Day 10 http://www.youtube.com/watch?v=wUsacVwKnNI&feature=youtu.be Dr. Ahmad Abubakar Gumi – Ramadan Tafseer 1435/2014 – Day 11 http://www.youtube.com/watch?v=WHrbDDKTxns&feature=youtu.be Dr. Ahmad Abubakar Gumi – Ramadan Tafseer…
·
Akwai fatawoyi guda biyu na Malamai ga Wanda ya kwanta babu labarin GANIN wata, kuma sai da gari ya waye ya Samu labarin GANIN Watan. 1) Suna GANIN bai da Azumi, sai ya Rama, saboda Hadith da ke cewa: “Babu Azumi ga Wanda bai YI Azumi ba gabannin Alfijir” 2) Wanda kuma itace mafi inganci…
·
For Mp3 Files Click Here Dr. Ahmad Abubakar Gumi – Ramadan Tafseer 1435/2014 – Day 1 http://www.youtube.com/watch?feature=youtu.be&v=DLGv_qXrbFQ Dr. Ahmad Abubakar Gumi – Ramadan Tafseer 1435/2014 – Day 2 http://www.youtube.com/watch?v=vNjUZ7a3eYc Dr. Ahmad Abubakar Gumi – Ramadan Tafseer 1435/2014 – Day 3 http://www.youtube.com/watch?v=V-6-jSal5_k&rl=yes&feature=relmfu&guid=&hl=en-GB&gl=EG&client=mv-google Dr. Ahmad Abubakar Gumi – Ramadan Tafseer 1435/2014 – Day 4 http://www.youtube.com/watch?feature=youtu.be&v=y8V7GZeeO2o Dr. Ahmad…
·
Wallafar: SHeikh Faisal Bn Ali Al- Ba’adani Fassarar: Dr. Mansur Ibrahim Sokoto da Mal. Aliyu Rufa’i Gusau. Muhimman hanyoyin da Annabi Sallallahu Alaihi Wasallama ke taron Watan Azumi da su, sun hada da: 1.2 Yawaita Azumi a Cikin Watan Sha’abana: Annabi Sallallahu Alaihi Wasallama kan yawaita Azumin nafila a cikin wannan wata saboda fuskantar Watan…
·
Wallafar: SHeikh Faisal Bn Ali Al- Ba’adani Fassarar: Dr. Mansur Ibrahim Sokoto da Mal. Aliyu Rufa’i Gusau. BABI NA DAYA 1.0 Rayuwar Annabi Sallallahu Alaihi Wasallama Kafin watan Azumin Ramalana: Wannan babi zai yi tsokaci ne a kan yadda rayuwar Annabi Sallallahu Alaihi Wasallama ke kasancewa kafin watan Azumin Ramalana ya kama, ta hanyar yawaita…
·
Wallafar: SHeikh Faisal Bn Ali Al- Ba’adani Fassarar: Dr. Mansur Ibrahim Sokoto da Mal. Aliyu Rufa’i Gusau. GABATARWAR MASU FASSARA Godiya ta tabbata ga Allah Mahalicci wanda ayyukan alheri ba su kammala sai da yardarsa. Tsira da aminci su tabbata ga manzo mai girma. Wannan littafi ya bada cikakkiyar sura ta rayuwar Manzon Allah Sallallahu…
·
Our Pious predecessors (May Allah be pleased with them) used to prepare very well while approaching the Month of RAMADHAN. They had been partaking in good actions prior to the arrival of this prestigious visitor-RAMADHAN. Similarly, I will encourage all Muslims to emulate the following essential deeds from our pious predecessors before the RAMADHAN arrives:…
·
KARANTARWAR SHEHU USMAN DAN FODIYO A KAN BIN SUNNAH (2) Ci gaba … 4. An yi tambaya, shin ko ya halatta ga wanda ya riga ya kama wata mazhaba ayyananniya ya fita daga gare ta? A wajen jawabi an ce, “Na’am,” zai iya fita yanke. Rafi’i shi ne ya inganta wannan ra’ayi. Ko da yake…
·
KARANTARWAR SHEHU USMAN DAN FODIYO A KAN BIN SUNNAH (1) Kamar yadda magabatan farko da manyan malaman Sunnah suka daidaita wajen tsayuwa a kan tafarkin Manzon Allah (S.A.W.), haka suka dage wajen isar da wannan saqo. A cikin wadannan magabata akwai Mujjadadi Sheikh Usman dan Fodiyo wanda ya yi wa Sunnar Manzon Allah (S.A.W.) hidima,…
·
ﻋَﻦْ ﺃُﻡِّ ﺍﻟْﻤُﺆْﻣِﻨِﻴﻦَ ﺃُﻡِّ ﻋَﺒْﺪِ ﺍﻟﻠَّﻪِ ﻋَﺎﺋِﺸَﺔَ ﺭَﺿِﻲَ ﺍﻟﻠَّﻪُ ﻋَﻨْﻬَﺎ، ﻗَﺎﻟَﺖْ : ﻗَﺎﻝَ : ﺭَﺳُﻮﻝُ ﺍﻟﻠَّﻪِ ﺻﻠﻰ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻠﻴﻪ ﻭ ﺳﻠﻢ ” ﻣَﻦْ ﺃَﺣْﺪَﺙَ ﻓِﻲ ﺃَﻣْﺮِﻧَﺎ ﻫَﺬَﺍ ﻣَﺎ ﻟَﻴْﺲَ ﻣِﻨْﻪُ ﻓَﻬُﻮَ ﺭَﺩ. English Text: The Messenger of Allah (peace and blessings of Allah be upon him) said, “He who innovates something in this matter of…
·
BANBANCIN DA KE TSAKANIN SHUGABANNIN MAZHABOBI WAJEN HANYOYIN DA SUKE DOGARA DA SU (6) MAZHABAR IMAMU ZAHIRI Wata qila zai dace a tabo qa’idojin mazahabar Zahiriyyawa da ginshiqanta a taiqaice. Wannan kuwa saboda ita mazahabar tana daga mazahabobin Musulunci masu tasiri, wadda har yanzu tana da mabiya daga Ahlus-Sunnah. Babu shakka an sami nau’o’in sabani…
·
BANBANCIN DA KE TSAKANIN SHUGABANNIN MAZHABOBI WAJEN HANYOYIN DA SUKE DOGARA DA SU (5) TSARIN IMAMUAHMAD BIN HAMBALI Shi kuwa Imamu Ahmad Bin Hambali qa’idojin mazhabarsa suna da kusanci qwarai da qa’idojin mazahabar Imamu Shafi’iy, wanda bayaninta ya gabata. Saboda haka yana tabbatar da hukunci ta hanyar riqo da wadannan ginshiqai a kan jerin da…
·
BANBANCIN DA KE TSAKANIN SHUGABANNIN MAZHABOBI WAJEN HANYOYIN DA SUKE DOGARA DA SU (4) 3. MAZHABAR IMAMUS-SHAFI’I Qa’idoji da ginshiqan mazhabar Imamus-Shafi’i (R.A.) su ne abin da ya tattara cikin littafinsa na “Usulul Fiqhi” mai suna (Ar-risala) wanda ake ganin shi ne farkon littafin Usulul Fiqhi mai gamewa da aka wallafa a Musulinci. Al- Imamus-Shafi’i…
·
BAMBANCIN DA KE TSAKANIN SHUGABANNIN MAZHABOBI WAJEN HANYOYIN DA SUKE DOGARO DA SU (3). MAZHABAR IMAMU MALIK Shi kuwa Imamu Malik (R.A.), tsarinsa ya bambanta, don shi ya kasance yana cewa, “Yanzu duk lokacin da wani mutum gwanin jayayya ya zo mana, sai mu bar abin da Jibrilu ya saukar da shi ga Muhammad (S.A.W.),…
·