TAMBAYOYIN JARRABAWAN DA DOLE SAI MUN AMSA(Sheikh Isa Ali Pantami)

Annabi (SAW) Yace Idan mutum
ya mutu, Mala’iku biyu zasu zo
masa sannan su masa tambayoyi
Hudu a ‘Kabarinsa. Wadannan
tambayoyi sune:
1) Waye Mahaliccinka?
Amsa: ALLAH.
2) Menene addininka?
Amsa: Addini na shine Musulunci
3) Me zaka ce akan wannan da
aka aiko muku?
Amsa: Muhammad, Manzon Allah
4) Menene ilminka?
Amsa: Na karanta littafin Allah,
kuma nayi Imani da shi.
Annabi (SAW) Yace duk wanda ya
amsa ko ta amsa tambayoyin nan
dai dai a ‘Kabari, za a rubuta
sunansa/ta a cikin “ILLIYUN”
wanda shine register ta sunayen
‘yan Aljannah. (Abu Daud, 4753;
Ahmad, 18063; Saheehul’Jamiy,
1676)
Yaa Allah ka bamu ikon amsawa
dai dai da SHIGA wannan register
Mai daraja

20 Comments

 1. qarinbayani shine dukwanda baiyiaikida abindaALLAHdamanzonsa(saw) sukahukuntaba bazai,iya amsatambayoyinnanaa

 2. Yan uwa a kokarta a yi liking wannan page
  like>> @[1457556744494051:]
  domin neman yaddan allah, badan komai ba se dan neman karin ilimin addinin musulunci da yada manufofinmu @
  like>> @[1457556744494051:]
  like>> @[1457556744494051:]
  like>> @[1457556744494051:]
  like>> @[1457556744494051:]
  like>> @[1457556744494051:]
  like>> @[1457556744494051:]
  like>> @[1457556744494051:]
  like>> @[1457556744494051:]
  like>> @[1457556744494051:]
  like>> @[1457556744494051:]

 3. Salam Malam wallahi innila’uheebbika fillah ina maka fatan alkhairi kuma please kasani cikin masu sanka dan Allah

Leave a Reply

%d bloggers like this: