GUZURIN RAMADHAN 1: ADDUAR GANIN WATA(Sheikh Isa Ali Pantami)

·

·

GUZURIN RAMADHAN 1:
ADDUAR GANIN WATA!
Idan aka sanar ya tabbata anga
JINJIRIN WATAN RAMADHAN,
ana burkatar MUSULMI ya karanta
wannan addu’ar:
“Allahumma ahillahu alaina bil
Amni, wal Iman, wal Salaama, wal
Islam, Wat Taufiq Lima tuhibbu wa
tarba, Rabbuna, wa Rabbukal
Laah” (Tirmizhiy, Shaykh Albani ya
inganta shi)
Ma’anar Adduar: Yaa Allah ka sa
(wannan wata ya kasance) na
samun tsaro, da Imani, da zaman
lafiya, da musulunci da dacewa ga
abunda kake so, Mahallincu shine
Mahaliccinka Allah.
Yaa Allah ka Bamu ikon karanta
wannan addu’ah kuma ka amsa
mana idan mun Karanta Yaa
Allah.

3 responses to “GUZURIN RAMADHAN 1: ADDUAR GANIN WATA(Sheikh Isa Ali Pantami)”
  1. Happy Ramadat kareem

  2. Masha allahul khareem thank you for this post

  3. umar ali Avatar
    umar ali

    aslm

Leave a Reply

Latest updates
Categories
%d bloggers like this: