Zikirin Safe da Yamma mai matukar mahimmanci wurin samun kariya

Yana daga Cikin Zikirin Safe da Yamma mai matuƙar mahimmanci mutum ya faɗi wannan Zikiri sau uku.

بِسْمِ اللَّهِ الَّذِي لَا يَضُرُّ مَعَ اسْمِهِ شَيْءٌ فِي الْأَرْضِ وَلَا فِي السَّمَاءِ وَهُوَ السَّمِيعُ الْعَلِيمُ

Bismillahil-lazi la yadurru ma’asmihi shai’un fil ardi wala fis-sama wahuwas-Sami’ul Aleem.

Wannan Zikiri Annabi Sallallahu alaihi Wasallama yace duk wanda yayi shi da yamma Babu wani abu da zai cutar dashi har ya wayi gari, haka nan idan mutum ya karanta da safe babu wani abu mummuna da zai shafe shi har zuwa yammaci
Abu dawud: 5088 Tirmidhi: 3388

Click Here to Support our work

Leave a Reply

%d bloggers like this: