A wannan darasin malam ya tattauna akan irin matar da mutum ya kamata ya aura, bisa doran Alkur’ani da Hadisi.
1.An umarci mutum ya auri mace saboda dalilai kamar haka
i.Saboda Kyawun ta.
ii. Saboda Martabarta.
iii.Saboda dukiyarta.
iv.Saboda Addininta.
Amma sai Annabi (S.A.W) yace na umarceka da ka zabi mai addini.
Download
Leave a Reply