023 Fatawowin Rahama April 2020 by Dr. Muhammad Sani Umar

Danna nan domin shiga karatu Online

Shimfiɗa: Buƙatuwar ɗan Adam ga Allah

Tambayoyi dake ciki:

  1. Ya hallata ɗa ya ɗauki wani abu daga Dukiyar mahaifin sa don yin aure?
  2. Idan buƙatar Mahaifi da na Mahaifiya suka bambanta wajen samar da Miji ga ‘yarsu -zaɓin wa za a ƙaddamar?
  3. Ya dace mutum ya ƙi kyautata wa Mahaifansa saboda basa nuna godiya inya kyautata musu?
  4. Wanda yayi alwala yayin bacci- idan alwalar ta warware da Rihi- sai an sake alwalar?
  5. Mace za ta fidda zakkar gwal ɗin adonta?
  6. Zakkar dukiyar data shekara!
  7. Shin Azkar din bayan Sallar Asuba a Gida yafi, ko a Massalaci?
  8. Ya hallata Karatun Sallar shaf’i da witri a asirce? Kuma wadanne Surori ake karantawa?
  9. Ya hallata yin Zikiri yayın da Liman ya ke Khuɗuba?
  10. Ingancin tsawaita Sujjadar ƙarshe a Sallah?
  11. Abinda mutum ya kamata yayi yayın da aka ambaci sunan Annabi tare da kiɗa da waƙa!
  12. Hukuncin karanta Al-ƙur’ani a Kasuwa!
  13. Taƙaitaccen bayani akan Malamin Musulunci (Al-Dailami)!
  14. Wanda ake bin shi azumi kimanin 40.
  15. Hukuncin siyra da mutum-mutumi!

Download

Donate

Bada gudunmawa domin Yada Addinin Musulunci
Account Number: 4568496377
Bank: Moniepoint
Name: Islam Online Archive

Leave a Reply

Categories
Latest updates