Manzon Allah saw yace; Babu
wasu kwanaki mafi girma a wajan
Allah, wanda yafison aikin alkhairi
a ciki, kamar wadanann kwanaki
goma, ku yawaita hailala, da
kabbara, da godiya, a kwai
abubuwa goma, a ciki
1- Yin Hajji da Umra
2- Yin Azumi na kwana tara, inda
hali,
3-Yawan tuba da istigfari
4- Wanda zaiyi layya kada yayi
aski ko ya yanke farce, har sai yayi
layya
5- yawaita, Nafila, kamar sallah
karatun Alkua’ani mai girma,sada
zumunta, iyaye, makota,
6- Sallar idi
7- Layya
8- Azumin Ranar Arfa
8- yawan ambaton Allah
9- Tsayuwar arfa
10- Yaumul hajji al’Akbar
Leave a Reply