ADDU'AR MASU NEMAN AURE DA MA'AURATA

ASSALAMU ALAIKUM ‘YAN’UWA MUSULMAI…
INA TUZURAI MAZA DA MATA MASU NEMAN AURE?
INA KUMA MA’AURATA MASU NEMAN SAMUN NATSUWA DA IYALANSU? GA DAMA TA SAMU. GA ADDU’AH NAN KU SUNKUYA YINSA DA IKHLASI,INSHA’ALLAH ZAKU SHA MAMAKI. BA SAI KUN ZIYARCI MALAMIN TSUBBU KO BOKA BA.

GA TUZURAI MAZA GA NAKU.
اللهم ارزقني زوجة صالحة.
وارضني بها، واجعلها لي قرة عين، وارزقني منها ذرية. طيبة آمين

GA TUZURAI MATA GA NAKU.
اللهم ارزقني زوجا صالحا. وارضني به، واجعله لي قرة عين، وارزقني منه ذرية طيبة.
GA MA’AURATA MAZA GA NAKU.
اللهم بارك لي في زوجتي، واجعلها من الصالحات، وارضني بها،واجعلها لي قرة عين، وارزقني منها ذرية طيبة. آمين.

GA MA’AURATA MATA GA NAKU.
اللهم بارك لي في زوجي، واجعله من الصالحين، وارضني به، واجعله لي قرة عين، وارزقني منه ذرية طيبة.

Allah yasa mu dace, Allah ya bamu mata da maza na gari.

11 Comments

Leave a Reply

%d bloggers like this: