Ayoyi biyu duk wanda ya karanta su da dare sun isar masa

Danna nan domin shiga karatu Online

An rawaito hadisi ingatacce daga Annabi Sallallahu alaihi Wasallama yace:

الآيَتَانِ مِن آخِرِ سُورَةِ البَقَرَةِ مَن قَرَأَهُما في لَيْلَةٍ كَفَتَاهُ

Muslim 807

Ayoyi biyu a ƙarshen Suratul Baqara wanda ya karantasu da dare sun isar masa( Ma’ana zasu zame masa kariya ga dukkan sharri da abin ƙi, wasu Maluman kuma sukace sun isar masa tashi Ƙiyamullail)

Muslim 807

Koma dai wani fassara mutum ya ɗauka zai ga cewa karanta wa’innan ayoyin akwai falala mai yawa acikinsa.

Wa’innan ayoyi sune aya ta 285 da 286.

آمن الرسول بما أنزل إليه من ربه والمؤمنون كل آمن بالله وملائكته وكتبه ورسله لا نفرق بين أحد من رسله وقالوا سمعنا وأطعنا غفرانك ربنا وإليك المصير.

لا يكلف الله نفسا إلا وسعها لها ما كسبت وعليها ما اكتسبت ربنا لا تؤاخذنا إن نسينا أو أخطأنا ربنا ولا تحمل علينا إصرا كما حملته على الذين من قبلنا ربنا ولا تحملنا ما لا طاقة لنا به واعف عنا واغفر لنا وارحمنا أنت مولانا فانصرنا على القوم الكافرين

Donate

Bada gudunmawa domin Yada Addinin Musulunci
Account Number: 4568496377
Bank: Moniepoint
Name: Islam Online Archive

Leave a Reply

Categories
Latest updates