Fatawowin Rahama by Dr. Sani Umar 16-November-2019

Danna nan domin shiga karatu Online

Shimfida: Halayen Annabi Muhammad (Sallalahu Alaihi wa Sallam) masu girma


Tambayoyi dake ciki:

1. Ya hallata Miji ya hana matar sa zuwa Gidan su? musamman idan zata je gida lokacin Bikin Sallah don haduwa da ‘yanuwanta.

2. Idan Miji yayi wa Matarsa Khul’i yaya zai yi ya dawo da ita in sun daidaita?

3. Menene hukuncin wanda yayi barazanar kashe wani sannan bayan lokaci mai tsawo sai ya mare Mutumin kuma ya zama Sanadiyyar Mutuwar sa

4. Hukuncin mai tuba ya koma aikin saɓon da ya tuba akai.

5. Ya hallata ayi sallah a cikin
Maqabarta?

6. Hukuncin wanda bai sami cikakkiyar Raka’a a Sallar Juma’a ba ?

7. Hukuncin saki biyu a dunkule.

8. Hukuncin shafa a qasan Takalmi ko Khuffi.

9. Adadin matan da Annabi (Sallalahu Alaihi wa Sallam) ya aura!

10. Mu’amalar miji ga matar da take wasa da Sallah

11. Sallar mamun da suka karkace wa Ka’aba.


Download

Donate

Bada gudunmawa domin Yada Addinin Musulunci
Account Number: 4568496377
Bank: Moniepoint
Name: Islam Online Archive

One response to “Fatawowin Rahama by Dr. Sani Umar 16-November-2019”
  1. […] Fatawowin Rahama 16-11-2019 Fatawowin Rahama 02-11-2019 Fatawowin Rahama 26-10-2019 Fatawowin Rahama 13-10-2019 Fatawowin Rahama 12-10-2019 Fatawowin Rahama 06-10-2019 Fatawowin Rahama 05-10-2019 Fatawowin Rahama 02-09-2019 Fatawowin Rahama 01-09-2019 Fatawowin Rahama 31-08-2019 Fatawowin Rabama 03-08-2019 Fatawowin Rahama 27-07-2019 Fatawowin Rahama 20-07-2019 Fatawowin Rahama 21-07-2019 […]

Leave a Reply

Categories
Latest updates