Shimfiɗa : Kula da Ni’imar Lafiya
Tambayoyi dake ciki:
- shin ya inganta hadisin da ke kwaɗaitar da koyar da suratu Yusuf
domin samun sassaucin mutuwa? - Shin wadda tayi bacci ba ta yi sallah ba soboda shan magani na rashin lafiya da ke damunta- ta na da laifi?
- Hukuncin Malamin da yake hana ɗaliban sa zuwa asibiti domin neman magani.!
- Hukuncin Malamar da aiki ya yi mata yawa har bata iya koyar da wasu darussan da aka ɗaura mata nauyin karantar da su!
- Ingancin ko rashin ingancin addu’ar shiga kasuwa!
- Shin ya inganta hadisin da ke cewa “mu mutane ne da bama cin abinci sai munji yunwa?
- Shin akwai idda ga macen da aka saketa bisa tsarin khul’i?
- Wace addua Annabi (saw) ya fi yi yayin damuwa.
- Shin ya inganta Annabi (saw) yana karanta Addu’ar neman tuba bayan sallar walaha?
- Matsayin sallar wanda yayi ta da riga mai ɗauke da “cross”
- Shin akwai fifiko na bayyana karatu a sallar dare sama da mai asirta karatu?
- Shin miji yana buƙatar izinin matar shi kafin ya auro wata!
- Wadda ta shiga aljanna ba tayi aure a duniya ba – to wa zata aura?
- Shin mutumin da baya zuwa wajen aiki da wuri amma ya tuba, zai iya cigaba da sa suturar da ya saya da albashin sa?
- Shin mamaci zai samu lada na kuɗin gado da ya bar ma magada?
- Shin mutun zai iya yafe ma mutane amma ya keɓe wasu ban da su a cikin yafiyar sa?
- Shin wanda ya manta adadi surorin da ya karanta (surorin neman tsari) to yaya zai yi?
- Shin akwai inda Allah ya ce ya halicci magani kafin kowace cuta? Sannan mutum zai iya cewa wata cuta bata da magani?
- Matsayin wanda ya ke girman kai ma matanshi har baya wasa da su?
- Hukuncin wanda ya rage shekaru domin samun aiki?
- Hukuncin hayaƙin neman tsari!
- Haƙiƙanin maganar Allah bisa aƙidar as-salaful salih!
- Hukuncin wanda ya sayi kayan da custom suka kwace na wani.
- Akwai hadisin da yace idan mutum yana tuba yana sake komawa ruwa alama ce sallar sa bata karɓuwa?
Download
Leave a Reply