Shimfiɗa : Ayoyin Allah Na Sassaɓar Yanayi da Juyawar Zamani.
Tambayoyi da Amsoshi dake ciki:
1. Ya hallata mutum yayi tafiya kawai don ya yi Ƙasaru? Sannan wanda yaje gona da ke da nisa da gari zai yi Sallar Ƙasaru?
2. Yaya Turaren Za’afaran yake!
3. Ya hallata mai gida ya sa CCTV camera a ko’ina gidansa?
4. Ya inganta Annabi ﷺ ya hana zubar da ruwan zafi a ƙasa!
5. Idan mai aikin leburanci a ƙarƙashin Mai gidansa ya je wani waje yayi aiki da Maigidansa ya sa shi, sai su waɗanan da ya musu aiki suka ba shi wani kuɗi – zai iya karɓa?
6. Akwai zakka akan dabbobin da aka kiwata su a gida?
7. Shin gaskiya ne in mutum ya mutu babu sadaƙar da za ta amfane shi sai wanda ‘ya’yansa suka yi masa!
8. Ya halatta a yiwa Yaron da ya rasu addua ‘ Allah ya sa ya zama ɗalibin makarantar Annabi Ibrahim (AS)!
9. Shin wai ba a haɗa neman ilimin karatun Al-ƙur’ani da sana’a ko neman kuɗi?
10. Idan mutum ya karɓo bashin Banki da rība – shi ma wanda ya ke masa aiki yana cin rība – duk lokacin da mutumin ya biya shi albashi?
11. Hukuncin mai kanti ko shago ya tura ma mutum wasu kaya ya ɗaura ko tallata kayan a WhatsApp ko sauran hanyoyin sada zumunci!
12. ‘Ya’ya suna da haƙƙi su kai ƙarar Hukumar makaranta dake kula da waƙafin mahaifinsu domin dawo da gudanar da makarantar a bisa asalin abin da ya sa aka assasa waƙafin?
13. Ya hallata yin Mussafa da Musabaƙar Al-ƙur’ani domin murnar aure!
14. Bayan Salatin Ibrahimiya akwai wani
Salatin da ya ingata daga Annabi ﷺ?
Download
Leave a Reply