Fatawoyin Rahama By Dr. Sani Umar Rijiyar Lemo 08 October 2023

Danna nan domin shiga karatu Online

  1. Ya hallata mai ƙasaru ya zauna a massallaci ya jira har sai an idar da sallar Jam’i sannan ya yi sallar ƙasarunsa?
  2. Matsayin wanda in ya na karatun sallah sai ya rinƙa jin kamar riƴa yake yi!
  3. Akwai addu’a ga wanda yake fama da matsalar Shaiɗanun Aljannu da su ka dade suna addabarsa; kuma zai ɗauki wannan a matsayin jarrabawa?
  4. Hukuncin mutum ya karɓi ba shi da ruwa sannan ya ƙi biya ruwan lokacin biya!
  5. Hukuncin cinikin kwaɗo!
  6. Idan ma’aurata suka kauracewa juna (mu’amalar aure) na tsawon lokaci, babu aure a tsakaninsu?
  7. Mai Sallar Magriba zai iya bin mai Sallar Isha ‘i?
  8. Mamu zai iya faɗar Sami Allahu Liman Hamida?
  9. Gilashi zai iya zama sitira ga mai Sallah?
  10. Mai shafan kai da kunnuwa sai ya sabunta ruwa?
  11. Ana rama nafilar Rawatib?
  12. Wanda ya samu masbuƙi yana ƙarasa Sallar Jumu’a, zai iya binsa?
  13. Yaron da ba a haife shi ta hanyar aure zai ci gadon wanda ya haife shi?
  14. Ya hallata mutum ya yi zikiri yana kwance?
  15. Wajibi ne mutum ya ciyar da surukansa?
  16. Mutum zai iya tawassuli da Azumi?
  17. Hukuncin wanda ya sha azumi saboda rashin lafiya amma bayan ya warke sai yaƙi ramawa sama da shekara biyu?
  18. Hukuncin zuwa wajen psychologists saboda ciwon matsananciyar damuwa kamar “depression” “ bipolar disorder” da sauransu!
  19. Matsayin wanda yake aiki da zai yi ritaya sai ya rage shekaru don ya cigaba da aiki?
  20. Wanda ya ranci kuɗin ajiya ya je ya juya ya samu riba- ribar ta sa ce ko na mai Kudin?
Donate

Bada gudunmawa domin Yada Addinin Musulunci
Account Number: 4568496377
Bank: Moniepoint
Name: Islam Online Archive

Leave a Reply

Categories
Latest updates