
Ga wata Sabuwa!
Jibwis ta bude sabuwar Tashar Radio Online.
Yanzu zaku iya samun Wa’azozi da bayanai masu mahimmanci akan wayarku ko computer. Alhamdulillah.
Yadda zakuyi ku saurara.
2. Masu Amfani da wayoyi irin Android, Blackberry,Nokia,iphone da sauransu, zasu iya samun wannan tasha acikin TuneIn
Bayan ka bude TuneIn naka sai ka searching Jibwis Radio. zai fitar maka dashi sai ka danna ka fara sauraro. In baka da tuneIn akan wayarka Danna nan Domin Ka downloading.
3.Masu amfani da computer kuma Zasu iya ji akan computer dinsu online. Danna nan domin saurara. Ko kuma su bude <a href="http://www.tunein.com/radio/Jibwis-Radio-s213835/
Alhamdulillah Allah ka kara karfafa wannan tasha kabaiwa ma’aikatanta kwarin Gwiwa.
Leave a Reply