Islamic Conference hosted by Jibwis Nigeria

this are some audio files from the “islamic conference” hosted by Jibwis Nigeria 2016.
Audio 1 | Server 2
Audio 2 | Server 2
Audio 3 | Server 2
Audio 4 | Server 2
Audio 5 | Server 2
Audio 6 | Server 2
Audio 7 | Server 2
Audio 8 | Server 2
Audio 9 | Server 2
Audio 10 | Server 2
Audio 11 | Server 2
Audio 12 | Server 2
Audio 13 | Server 2
Audio 14 | Server 2


Click Here To Report any Error.

Bayanin Qungiyar Izala game da zarginta da karban kudi wurin dasuki

Assalamu Alaikum,
Wannan Audio ne wanda ke kunshe da hirar da akayi da secretary na Qungiyar “Jama’atu izalatil bid’ah wa’ikamatussunnah” wanda yake bayani kan zargin da ake  wa shugabar kungiyar “sheikh abdullahi bala lau” kan amsar kudi wurin Tsohon mai baiwa shugaban kasar Nigeria shawara kan harkan tsaro “col. Sambo dasuki”. Wanda wannan zargi ta yadu ta kafa dabam dabam musamman kafan sada zumunci ta zamani,  Wanda shi secretary na Qungiyar yayi bayanin duk abinda ya faru da kuma alakarsu da ofishin shi Dasukin.
Danna Nan domin saukar da wannan Audio.


Click Here For Any Inquiry, Also Don’t Forget to Like our page on Facebook for latest update

GABATAR DA JIBWIS ONLINE RADIO

sunnah radio
sunnah radio

Assalaamu Alaikum warahmatullah wabarakaatuh ‘yan’uwa Albishirinku..
Ga wata Sabuwa!
Jibwis ta bude sabuwar Tashar Radio Online.
Yanzu zaku iya samun Wa’azozi da bayanai masu mahimmanci akan wayarku ko computer. Alhamdulillah.
Yadda zakuyi ku saurara.
2. Masu Amfani da wayoyi irin Android, Blackberry,Nokia,iphone da sauransu, zasu iya samun wannan tasha acikin TuneIn
Bayan ka bude TuneIn naka sai ka searching Jibwis Radio. zai fitar maka dashi sai ka danna ka fara sauraro. In baka da tuneIn akan wayarka Danna nan Domin Ka downloading.
3.Masu amfani da computer kuma Zasu iya ji akan computer dinsu online. Danna nan domin saurara. Ko kuma su bude <a href="http://www.tunein.com/radio/Jibwis-Radio-s213835/
Alhamdulillah Allah ka kara karfafa wannan tasha kabaiwa ma’aikatanta kwarin Gwiwa.

ABUN FARINCIKI DAGA WA'AZIN LOKOJA! Kashi na (1)(Jibwis Nigeria)

TSARABA. Daga bayanan
shugaba.
Shugaba Shekh Abdullahi bala lau.
Yayikira ga dukkan musulmi da su
koma ga ubangi don neman tsira
aduniya da Lahira,
Hakika Allah ya Azurta wannan
wa’azi da’aka gabatar Da dumbin
malamai na Addinin musulunci
daga wuri daban-daban . Tareda
da Alarammomi mahaddata
Alqur’ani sama da mutum Arba’in
Akwai qabilu dadama dawannanne
yasa akagabatar da wa’azi da
yaruka daban daban. Hakika Allah
ta’ala ya tara Al’umma masu
dumbin yawa da sukazo don jin
sakon Allah
Sannan shugaba yayi kira ga
kiristocin nigeria da yanki yanki da
mukedasu. Da suzo su shiga cikin
Addinin musulunci don samun tsira
agobe kiyama. Yashaidawa
dukkan Alumma da suke kasarnan
cewa kungiyar Izal tasuce.
Iyamurai, yarbawa, hausa fulani,
da dukkan qabilu da mukedasu
Afadin kasarnan.
Sannan shugaba ya hakaitomana
wasu nasarori da Akasmu yayin
ziyar da sukakai na wasu dalibai
sannan ya shaidawa Al’umma
cewa daga cikin Daliban akwai
wadanda zasu kawosu kasarnan a
watan ramadan don bada
gudumawarsu.
Yace wannan mimbari na dukkan
yan’uwa Ahlussunnanh ne.
sannan shugaba ya sake hakai
tomana Nasarorin da Sunnah tibi
yakesamu. Wanda yashige cikin
gidajen Manyan kasannan.
SUNNAH TV
SUNNAH RADIO
SUNNAH HOSBITAL
SUNNAH PHARMACY
SUNNAH UNIVERSITY
ALLAHU’AKBAR. Shugaba yace
damu daku zamu hadu muyi Insha
Allahu. Kuitamana Addu’a muma
muna muku.
Sannan shugaba yayi kira ga
Al’umma da suyi riko da Azkar
ma’ana. (ISTIGFARI) Tare da fadin
(Hasbunallahu wani’imal wakil)
shugaba yacigaba dacewa kashe
rayuka awannan lokaci yayiwa.
sannan ya’irgo wasu dagacikin
garuruwa da akayi ta kashe
rayukar musulmi. Shugaba yace
Abubuwan da zasu canza wannan
Al’amari.
Shine komawa zuwaga Allah tare
da Adalcin shuwagabanni.
Yacigabadacewa. Kisan rai
bakaramin jefa mutum yakeyi cikin
Bala’i ba, sannan yakawo ayar
Alqur’ani. Inda Alla yake cewa
WAMAN YAQUTUL MU’MINAN
MUTA’AMMIDAN… ………………..
Sannan shugaba yaba da umarnin
ga Dukkanlimamai da su kama yin
(ALQUNUT) adukkan masallatai na
Ahlussunna . Dake fadin kasarnan.
Bakuma za’adaina ba har zuwa
ramadan.
Sannan Shugaba yayikira ga
dukkan yan’uwa da suke harkan
fcb. Cewa banda zagi banda
maganganu na batanci. Mudinga
rubuta Abun da zai amfanar da
musulunci da musulmai.
Sannan yasanar da frogram da
muke dasu kafun ramadan
musmman taro na Yan’agaji.
Wanda za’agabatar za’abasu horo
tareda tsari da gaiyyoto wasu
kungiyoyi da wasu jami’ai wanda
Aikinsu yakeda Alaka dawannan.
Don basu horo.
Sannan shugaba yacigaba dacewa
Insha’allahu kungiyar izala tananan
Ahade ba rabewa har ila yaumil
kiyama. Yasake maimaita kiran da
yayi a jos. Ga Shugaban majalisar
Malamai.
Bayan zaman da shugabanni
sukayi wanda yahada dukkan
shuwagabannin jahohin kasarnan
sukanemi wanene wakilinsu na
matimakin shugaban malamai?
Sanan shuwa gabanni na kololuwa
Sukayi matsaya kan cewa mun
janye wakilinmu na mataimakin
Shugaban majalisr malamai.
Sannan kuma haduwa tagaba
Zakuji wayene wakilinmu A
wannan matsayin. Sannan
shugaba yace kowanene yayi
badaidaba Za’adaumataki ko
shine. Allahu’akbar Allah kataimaki
shuwagabanninmu ka basu karfin
gwuiwa. Adukkan harkokinsu.
Ameeen.