Shin a Matsayinka Na Musulmi kanayin Abinda ya dace?

Allah(Subhanahu wa ta’ala) bai samar damu akan wannan doron kasa ba face domin mu bauta masa, Duk wani abinda zamuyi toh bai dace ya zamto gaba da Bautar Allah ba. Amma sabida Gafala da ya shiga zukatan musulmai da yawa sun mance menene ya kawosu duniya, kuma wacce Hadafi sukazo cimmawa, Ya dace ya zamto musulmi a kowani lokacinsa yana lissafi, kada ya bari Gafala ta daukeshi, ya dace ko yaushe mutum ya rinka yi wa kansa hisabi shin Abinda Allah ya halicceni domin sa shi din nakeyi? Ya kamata musulmi ya zamto ya shagala da bautar Allah da kuma neman ilmi mai amfani na Addini da Kuma duniya, ta yadda zai sami damar Fahimtar Addininsa da kyau sannan kuma ya sami daman taimaka wa Al’ummarsa, Kada musulmi ya zamto kullun tunaninsa kansa da iyalansa kawai, A’a. Ya zamto Al’ummah ce a gabansa, ya za’ayi a sami ingatacciyar Al’ummah mai cikakken ilmi da Fahimtar Addini da kuma duniya, ta yadda da hakane za’a sami damar fitar da mutane daga kangi na Talauci da Jahilci da suke ciki.
Read More…

Islamic Conference hosted by Jibwis Nigeria

this are some audio files from the “islamic conference” hosted by Jibwis Nigeria 2016.
Audio 1 | Server 2
Audio 2 | Server 2
Audio 3 | Server 2
Audio 4 | Server 2
Audio 5 | Server 2
Audio 6 | Server 2
Audio 7 | Server 2
Audio 8 | Server 2
Audio 9 | Server 2
Audio 10 | Server 2
Audio 11 | Server 2
Audio 12 | Server 2
Audio 13 | Server 2
Audio 14 | Server 2


Click Here To Report any Error.

FADAKARWA A TAKAICE

A kullum sai kaji ‘yan’uwa musulmai muna cewa Allah kawo mana zaman lafiya….. Innalillahi wa’inna ilaihi raji’un. Ta yaya Allah zai sauraremu bayan munki bin dokokinsa? Shari’ar da annabi(saw) ya barmu akai mun kauce mata, Allah(swt) yace: ‘MASU TSABAWA WA UMARNIN MANZON ALLAH SUJI TSORON KADA WATA MUSIBA TA SAMESU KO AZABA MAI RADADI’
Allah yayi gaskiya gashi muna kan ganin musiba kala kala. Bala’I iri iri. Ana kashemu kaman kiyashi amma babu wadda zai tashi ya tsaya a madadinmu. Ana kama mana malami ana tsaresu amma mun kasa daukar mataki, ana kisan muminai ba laifi amma mun kasa cewa komai…. Wannan wata irin rayuwa ce? Shin ‘yan’uwa kuyi tunani. wata gudumawa kuka baiwa addinin musulunci a rayuwarku? Ku tuna fa ba’a haliccemu domin muzo muyi wasa a duniya ba. An haliccemu ne domin muzo muyi bauta wa Allah… Allah yace :’BAN HALICCE MUTUM DA ALJAN BA FACE DON SU BAUTAMIN…’. Toh mu dubi rayuwarmu a yau shin bautan Allah mukeyi da gaske ko shirme? Mun kasa tsinana komai wa kanmu sai zage zagen juna, tsine wa juna da hassadar juna.. Wallahi ta kowata hanya mun tsabawa Allah da manzonsa. Abin mamaki ka dubi yadda aka maida addinin Allah wasa. An kirkiro bid’oi da sunan addini. Ga wasu dajjalu sun shigo suna kafirta waliyyan Allah sahabban annabi. Kullum tsakaninmu babu zaman lafiya. Haba ‘yan’uwa shin kuna tunanin annabi zaiyi alfahari damu a irin wannan hali namu? Wallahi ‘yan’uwa mu tuba mu koma wa Allah. Ku dubi yadda muka mai da riba ta zamto halal. Wanda Allah(swt) yace : ‘INHAR BAKU BAR CIN RIBA BA TOH KU SHIRYA YAKI DA ALLAH’
Shin meyasa bazamu hada kai mu kafa bankin musulunci ba? Bamu da masu kudi ne da zasu taimaka? Ko bamu da masu ilmi ne da zasu gudanar da harkokin bankin? Duka muna dasu. Kuje ku dubi jami’oi kuga yadda ake lalata acikinsu. Hazbunallah
Yaa ku mazinata wallahi ku tuba.
Yaa ku ‘yan luwadi wallahi ku tuba.
Yaa ku maciya riba wallahi ku tuba.
Yaa ku maciya amana wallahi ku tuba.
Yaa ku ‘yan ta’adda wallahi ku tuba.
Yaa ku masu bid’ah wallahi ku tuba.
Yaa ku ‘yan tsubbu wallahi ku tuba.
Yaa ku masu aiki da shari’ar da bata Allah ba, wallahi ku tuba.
Yaa ku azzaluman shuwagabanni wallahi ku tuba.
Yaa ku masu zagin waliyyai wallahi ku tuba.
Yaa ku mashaya giya da sauran kayan maye wallahi ku tuba.
Yaa ku munafukai wallahi ku tuba.
Yaa ku maciya rashawa wallahi ku tuba…
Wallahi babu wata lokaci da ta rage mana. Tashin Alqiyaama ta kusa, indama kun mike kafa ne, ku nade ta ku tashi kuyi wa addinin Allah aiki. Domin mu tsira tare….. Allah ya taimaki musulunci. Allah ya nuna mana gaskiya ya bamu daman binta. Ya nuna mana karya ya bamu daman kauce mata….

The Devil with Us(Dr. Ahmad Abubakar Mahmud Gumi)

My Brothers and Sisters in Islam.
Let us always be conscious of the
fact that man is not left alone he is
always tempted by Satan and His
Evil companion (Qareen) to do evil
things or say bad things. Therefore
when open your computer you
should know that there is a devil
also behind your keyboard who will
urge you to do or say evil. You
should therefore seek refuge from
Allah from the evil this gadget can
draw upon you and also ask Allah
of its benefits. We are instructed by
Allah to treat the Satan as an
enemy. Allah said:
ﺇﻥ ﺍﻟﺸﻴﻄﺎﻥ ﻟﻜﻢ ﻋﺪﻭ ﻓﺎﺗﺨﺬﻭﻩ ﻋﺪﻭﺍ ﺇﻧﻤﺎ ﻳﺪﻋﻮ
ﺣﺰﺑﻪ ﻟﻴﻜﻮﻧﻮﺍ ﻣﻦ ﺃﺻﺤﺎﺏ ﺍﻟﺴﻌﻴﺮ (6) ﺍﻟﻔﺎﻃﺮ
“In deed the Satan is your enemy
therefore you should take him as
an enemy, he only calls his party
so that they become the
companions of the hellfire”
The internet and the social media
are faceless media that gives a
person a false sense of security
which encourages the Devil to
insinuate a person into saying
anything that comes to his mind
without restrain or caring about the
consequences of such utterances
or actions. We should therefore be
careful of what we say or write or
post into the internet. Allah said:
ﻭﻗﻞ ﻟﻌﺒﺎﺩﻱ ﻳﻘﻮﻟﻮﺍ ﺍﻟﺘﻲ ﻫﻲ ﺃﺣﺴﻦ ﺇﻥ ﺍﻟﺸﻴﻄﺎﻥ
ﻳﻨﺰﻍ ﺑﻴﻨﻬﻢ ﺇﻥ ﺍﻟﺸﻴﻄﺎﻥ ﻛﺎﻥ ﻟﻺﻧﺴﺎﻥ ﻋﺪﻭﺍ ﻣﺒﻴﻨﺎ
53) )
“And say to my servants, they
should say what is best for the
Satan sows discord among people,
Satan indeed is an open enemy to
mankind”
And the prophet – alaihis Salatu
was Salam – said: “whoever
believes in Allah and the last day
should say what is good or keeps
quiet”
If we stick to this divine injunction
and prophetic advice we block the
gateway through which the devil
influences our sayings.
May Allah protect us all from all
evil. Amin