Bismillahirrahmanirraheem…
Ankarbo Hadisi daga Abi musa(radiyallahu anhu) yace: manzon Allah(sallallahu alaihi wasallam) yace: ‘Mumini da dan’uwansa mumini kaman gini ne sashe na karfafa sashi….
‘yan’uwa wannan hadisi yana nuna mana matsayin alaka dake tsakanin muminai, bai dacewa ka nemi wa dan’uwanka da sharri ko kaci mutuncinsa, ko ka rusa abinda ya gina. Abinda addini ya koyar damu shine mu dankule wuri daya mu taimaki juna akan gaskiya… Allah taimakemu ya hadamu akan gaskiya.
Leave a Reply