HAUSA & ENGLISH DUK LOKACIN DA ZAKAYI ADDU'AH KA FARA DA YIWA ANNABI (SAW) SALATI(Sheikh Isa Ali Pantami)

Danna nan domin shiga karatu Online

Annabi (SAW) yana cewa: Dukkan
ADDU’AH ana Mata SHAMAKI
(Katanga bata isa gun Allah) har
sai anyi ANNABI (SAW) Salati
(Tabaraaniy a cikin Littafin Awsat,
1/220; Shaykh Albani ya inganta
shi a cikin Sahihul Jamiy: 4399).
Yaa Dan’uwana, duk addu’ar da
kayi matukar baka yiwa Annabi
(SAW) Salati ba, Allah baya
karb’anta kwata-kwata. Allah ka
bamu ikon yiwa Annabinka Salati,
kuma ka karba mana kyawawan
addu’o’inmu,…
The Prophet (SAW) says: “Every
du’aa’ is kept back until you send
blessings upon the Prophet (SAW)
.” (Narrated by Tabaraani in al-
Awsat, 1/220; classed as saheeh
by Albaani in Saheeh al-Jaami’,
4399).
May Allah give us the wisdom and
strength to send blessings upon
your Prophet and answer all our
supplications,…

Donate

Bada gudunmawa domin Yada Addinin Musulunci
Account Number: 4568496377
Bank: Moniepoint
Name: Islam Online Archive

5 responses to “HAUSA & ENGLISH DUK LOKACIN DA ZAKAYI ADDU'AH KA FARA DA YIWA ANNABI (SAW) SALATI(Sheikh Isa Ali Pantami)”
 1. Marwan B. Kabir Avatar

  Ameen ya Sheik

 2. alameenmaster Avatar

  me nene salatin annabi?

 3. Shafi'u Mai-Iyali Avatar
  Shafi’u Mai-Iyali

  Jazakallahu khairan

 4. […] Source: HAUSA & ENGLISHDUK LOKACIN DA ZAKAYIADDU’AH KA FARA DA YIWAANNABI (SAW) SALATI(Sheikh Isa … […]

Leave a Reply

Categories
Latest updates