Danna nan domin shiga Online Islamiyya.
Ana koyar da Hada baki, da Qur’ani da sauran su
Maudu’i: Addinu Annasiha da Wanda ya kamata a zaɓa. DOWNLOAD
·
Da sunan Allah Mai Rahama mai jin ƙai. Haƙiƙa yanar gizo ta zo mana da cigaba, sai dai kuma kamar yadda muka sani ne mafi yawancin abubuwa zaka samu suna da fuskoki guda biyu, fuska mai kyawu da mara kyau. A matsayin mu na musulmai sai mu duba fuska mai kyau ɗin muyi amfani da…
·