Danna nan domin shiga karatu Online
Tsaƙanin Sheikh Musa yusuf Asadussunnah da Suleiman ghana
·
Kamar yadda Annabi Sallallahu alaihi Wasallama yayi bayani a hadisi wanda Muslim ya rawaito hadisi mai lamba 1631 cewa idan ɗan Adam ya mutu ayyukansa duk sun tsaya sai abubuwa guda uku: Sadaqa mai gudana: kamar mutum ya haƙa rijiya ya bari mutane su rinƙa amfani dashi kodai wani abu makamancin haka. Ilimi wanda za’a…
·
Abu Sananne ne cewa Azumin sitta shawwal yana da falala mai girman gaske, anaso Musulmi ya azumce shi in ya samu dama, Annabi Sallallahu alaihi Wasallama ya nuna cewa Azumtar Watan Ramadan sannan Azumi shida acikin watan shawwal bayan Ramadan yana daidai da Azumin shekara. Toh haƙiƙa wannan falala ce babba wanda bai dace Musulmi…
·