Danna nan domin shiga karatu Online
Yana daga cikin falalar Allah ga Musulmai ta yadda ya sanya musu hanyoyin samun lada da yawa, mutum zaiyi aiki kaɗan Allah ya bashi lada ninki mai yawa.
·
Mai rubutu: Hamza Diso Idan muka kalli halal akan kansa zamu ga babu lada ko Alhaki ayinsa ko barinsa, ta wannan bangaren babu falala acikin barin halal don barin nasa shima halal ne, kenan babu banbanci tsakanin Wanda ya aikata shi da Wanda ya barshi, wata kila wani zai iya cewa: to ai an ruwaito…
·
An rawaito hadisi ingatacce daga Annabi Sallallahu alaihi Wasallama yace: الآيَتَانِ مِن آخِرِ سُورَةِ البَقَرَةِ مَن قَرَأَهُما في لَيْلَةٍ كَفَتَاهُ Muslim 807
·
A wannan lokaci na Annoba Musulmi yana buƙatar ya samu natsuwa wanda itace zata sa ya rinƙa fahimtar abubuwa yadda ta dace, sannan kuma natsuwar zata bashi damar tsaya wa kan tafarkin addinin Muslunci a irin halin da ake ciki. Babu abinda zai taimaka wa Musulmi ya cimma wannan buri face zikirin Allah. Allah yace:
·
Mai rubutu: Hamza Diso Allah madaukakin sarki ya tanadi Aljanna don muminai masoya Allah akan aikin da sukayi a duniya na imani da jajircewa akan tafarkin Annabta. Aljanna hawa-hawa ce, takai hawa Dari(100) tsakanin ko wanne hawa da na saman sa akwai tafiyar shekara dari, wadanda suke kasa suna hango na Sama kamar yadda muke…
·
Bayan ɓarkewar wannan annoba ta Covid19 da ta addabi duniya, wasu Ƴan damfara suna amfani da wannan dama domin baje ƙolinsu, ta yadda suke yin amfani da wannan dama wurin sace kuɗaɗen mutane, ya kamata Musulmi ya lura matuƙa kada ya faɗa tarkon irin wa’innan ɓarayin.
·
Shimfiɗa: Mumini baya wofinta daga alkhari
·
Mai rubutu: Hamza Diso Ba laifi bane mu dauki abubuwan da zasuyi mana amfani a cikin hanyoyin gudanar da rayuwar sauran Al’ummomi A bangaren ilimi muyi aiki da wani bangare na pragmatism, ya zamo zamu maida hankali ne kawai akan abubuwan da za suyi mana Amfani a duniya ko Lahira ko duka biyun, duk wani…
·