Danna nan domin shiga karatu Online
Shimfida: Annabi (saw) yana cewa “ musulmi ɗan uwan musulmi ne, kada ya zalince shi, kada ya wulaƙan ta shi, kada ya miƙa shi ga abokan gaban shi. Sannan Annabi Sallallahu alaihi Wasallama yace: tsoron Allah anan yake (ya nuna kirjinsa har sau uku). Ya ce ” ya isa mutum sharri ya wulaƙan ta ɗan…
·
Kamar yadda musulmi ya sani ne cewa wannan Rayuwa dole a samu jarabawa. Dole Allah ya jarabcemu cikin rayukanmu da jikunanmu da kuma dukiyoyinmu kamar yadda ya bada labari.
·