Danna nan domin shiga karatu Online
Shimfida – Aikin Hajji II Tambayoyin da Amsoshin dake ciki 1. Adduar neman tsari daga Shaidan. 2. Sallar qasaru ga wanda ya bar garinshi, ko yayi tafiya! 3. Shin ana matsar qabari ga Shahidai? 4. Shin akwai wata ibada ta musamman a wannan watar (Zhul-qada)? 5. Haqqin da akan mahaifi, haqqin Mahaifi akan da.
·
Assalamu Alaikum. Da yawa daga cikinmu mukan sami kanmu cikin Hali na rashin lafiya, wannan rashin lafiya ko ya zamto mai taƙaitaccen zango, kaman irin ciwon kai da yake damun mutum ya kuma kau na lokaci kaɗan. Ko kuma ciwo ne mai lazimtar jiki, wanda yake tafiya ya dawo ko kuma Ya lazimcemu ako wani…
·
Muslim ya rawaito hadisi Acikin Sahihinsa. Manzon Allah (Tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi) yace: من صلى صلاة الصبح فهو في ذمة الله، فلا يطلبنكم الله من ذمته بشيء، فإنه من يطلبه من ذمته بشيء يدركه، ثم يكبه في نار جهنم . Abinda Hadisin yake bayani a Jumlace shine: Duk wanda yayi…
·
Umar Bn Khaɗɗab yana cewa: kuyi wa kanku hisabi kafin ayi muku, ku ƙididdige ayyukanku ku saka su a sikeli kafin Ayi muku. Domin hakan zaifi muku sauƙi gobe ranar Hisabi. A kullum mumini ya dace ya rinƙa yiwa kansa hisabi yana duba ayyukansa mai kyau domin ya ƙara, mara kyau kuma domin ya ƙaurace…
·
•Day 001 https://archive.org/download/RamadanTafseerByBinUthmanKano2019/001%20Ramadan%20Tafseer%20By%20Bin%20Uthman%20Kano%202019.mp3 Click Here to join our Telegram Channel.
·