Danna nan domin shiga karatu Online
Daga Sharhin riyaadussaliheen na Ibn Uthaymeen •Sharadin Farko: ya zamto mutum yana da ilimi da zai iya kawar da shubuhohi da za’a iya bujuro masa dashi, domin kafirai sukan bijuro wa musulmai shubuhohi dabam dabam, Shubuhohi kan Dabi’un musulmai, da koma meye, domin musulmi ya zamto cikin shakka a koda yaushe, ya zamto bashi da Alqibla,…
·
Download From Cloud •Program 8| •Program 7| •Program 6| •Program 5| •Program 4|Link2| •Program 3|Link2| •Program 2|Link2| •Program 1|Link2|
·
Acikin wannan karatuka malam yayi dogon sharhi kan hadithin “Ammar” da annabi(sallallahu alaihi wasallam) ke nuni da cewa wata qungiyar ‘yan tawaye zasu kasheshi, sannan kuma da hadithin dake nuna cewa wanda ya kashe Ammar na wuta, malam yayi bayani na ilimi wanda baibar wata kafa ba ga masu zagin sahabban Manzon Allah ba, domin…
·
Due to the feedbacks/suggestions i received from my readers i finally decided to alter this blog to posting only islamic stuffs, i hope this is the best decision, and i’m looking forward to creating a new blog that will contain tech related post, i’ll do my best to keep this blog updated with the latest…
·
By Dr. Ibrahim jalo jalingo Babu sabani a tasakanin Malamai cewa yin tabligi a bayan liman ba tare da wata bukata ta Shari’ah ba bidi’ah ce a bar kyama. Shaikhul Islam Ibnu Taimiyyah ya ce cikin Majmuu’ul Fataawaa 23/403 ((واما التبليغ خلف الامام لغير حاجة فهو بدعة غير مستحبة باتفاق الايمة، وانما يجهر بالتكبير الامام…
·
Download From Cloud •Sati Na 63 •Sati Na 62 •Sati Na 61 •Sati Na 60 •Sati Na 59 •Sati Na 58 •Sati Na 57 •Sati Na 56 •Sati Na 55 •Sati Na 54 •Sati Na 53 •Sati Na 52 •Sati Na 51 •Sati Na 50 •Sati Na 49 •Sati Na 48 •Sati Na 47 •Sati…
·
By: Dr. Ibrahim Jalo. Kwanakin baya mun yi bayani gameda hukuncin karban kyautukan idi na dukkan nau’ukan kafurai, mun kuma yi bayani game da hukuncin cin yankan da Ahlul Kitabi; watau Yahudawa da Kiristoci suka yi saboda idodinsu, to amma muna jin akwai mutanen da suka karanta wancan rubutun namu amma kuma suka kasa fahimtar…
·
By Dr. Ibrahim Jalo. kullum Ahlus Sunnah wal Jama’ah a duk inda suke suna gina addinsu ne a kan abin da ya tabbata daga Alkur’ani Mai girma da kuma ingantattun hadithan Annabi mai tsira da amincin Allah masu daraja. Amma sabaninsu su kan gina addininsu ne kawai a kan abin da ya dace da son…
·