2016 Ramadan Tafseer Cast

Dr. Bashir Aliyu Umar


Dr. Muhammad Sani Umar R/Lemu


Dr. Isa Ali Pantami


Sheikh Abubakar Muhammad Sani B/Kudu


Dr. Ahmad Mahmud Gumi


Dr. Alhassan Sa’eed Jos


Dr. Mansur Sokkoto


Malam Musa Yusuf Asadussunnah


Sheikh Bin Uthman Kano


Dr. Ibrahim Jalo Jalingo


Dr. Abdallah Saleh Pakistan


Sheikh Abdullahi Bala Lau


Sheikh ABdurrazaq Yahya Haifan


Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa


Malam Ahmad Tijjani Guruntum


Sheikh Muhammad Khamis Al-Misry


Sheikh Yakubu Musa Hassan Katsina


Sheikh Idrees Abdul’Azeez Bauchi


Click Here For Any Inquiry, Also Don’t Forget to Like our page on Facebook for latest update

Click Here to Support our work

13 Comments

 1. Alhamdulillah… Muna garin Kaduna, amma kamar muna halarce a guraren tafsirai.
  Allah dai ya saka muku da mafi alherin sakamako.

  1. Assalamu alaikum warahmatullahi, gaskiya mun yi farin ciki da wannan website, kuma ba abinda zamu ce sai dai allah yasaka da alkhairi, kuma daga karshe, muna fata za’a kawo mana karashem tafsiran malamanmu masu albarka, wassalamu alaikum.

 2. Assalamu alaikum, don Allah Ku taimaka Ku ci gaba da sanya mana tafsirin Dr. Bashir Aliyu umar

 3. Assalamu alaikum.
  Muna godiya da irin gudumar da malaman addinin musulunci suka bayar acikin wannan wata mai albarka na ramadana dafan Allah yasaka musu da alkairi ameen,mukuma masu sauraro Allah yasa muyi amfamini da abin damukaji ameen.

 4. Allah ya sakawa malaman mu, da gidan Aljanna, sannan Allah ya kara daukaka wannan shafin na nibras, ya kuma karawa ma’aikatanta imani da lafiya da kuma basira Akan ayyukan yada wannan Alkairi ga yan uwa musulmi. Ina neman malaman da kuma ku ma aikatan, kai da ma jama’a baki daya su taimakamin da Adua akan Abinda ke damuna ubangiji ya yaye min.

 5. Allah ya saka muku da aljannar Firdausi,ya sakawa malamanmu da aljannar Firdausi ya kuma bamu ikon fahimta tareda aiki da abin da muke saurara amin.Don Allah tafseer din Dr abdallah usman gadonkaya mukeso ayi uploading

Leave a Reply

%d bloggers like this: