Favorite Archives

Donate to support Us. May Allah reward You with Jannah
Account Number: 3077875210
Account Name: Mukhtar Muhammad
Bank: First Bank Nigeria
You can also Click Here to Donate Online

15 Comments

  1. kuALLAH ubangiji Ya saka maka/maku da alkhairi Ya kuma sanya maka/ku cikin mizanin ayyukan ka/ku don wallahi wannan ba karamin aiki ba ne

  2. mallam muna godiya da kokarin da kake mana sannan Allah yasaka maka da alkhairi ku sannan karatun bin uthman na turanci yawan ci basu da kyau kusan da yawa a kilo bite suke ko mega bite daya basu kai ba

    1. SALAMU ALAIKA AKUN DA FATAN LAFIY MUYADA GAISUWA TANA KANKARE ZUNUBI MUGIRMAMA MALAMANMU MUDAGE NIGERIA TAYI AIKIDASHARI.A. MUSULINC YA IKIWAN …ANA.AKUN .Abba,ALaci .maiduguri

  3. ASSALAMU’ALAIKUM Bayan gaisuwa irin ta addinin muslunci da kuma godiya ta musamman agareka ina mai farin cikin ganin wannan dandalin ya Isa inda akeso yaje duba da irin alfanun dake dauke dashi Allah yasa ka da alherin sa Amin

  4. Assalamu alaikum warrahmatullah bayan gaisuwa da fatan alkhairi ga shi mai wannan ma ajiya wato nibrass muna maka fatan Allah ya taimakeka a AL amuran na yau da gobe bisssalam

  5. assalamu alaikum malamai ina mai matukar jinjina muku abisa kokarin da kukeyi na ilimantar damu Allah yasaka da alkhairi. Don Allah in a neman wata alfarmane inason karatun malam musa yusuf asadussunah na makama da shu’ara idan kuma babu koda wanine ya fassarasu ba malam ba . Don Allah ina jira jazakumullahu khairal jaza.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You may use these HTML tags and attributes: <a href="" title=""> <abbr title=""> <acronym title=""> <b> <blockquote cite=""> <cite> <code> <del datetime=""> <em> <i> <q cite=""> <s> <strike> <strong>

%d bloggers like this: