Dr. Sani Umar Rijiyar Lemu Audio Files page
All Files Sharhin Uddatus-Sabirin Hudubobi Al Fawa’id Al-Fur-qan Adda’u Waddawa Littafai 2023 Ramadan Tafseer 2022 Ramadan Tafseer 2021 Ramadan Tafseer 2020 Ramadan Tafseer 2019 Ramadan Tafseer 2018 Ramadan Tafseer 2017 Ramadan Tafseer 2016 Ramadan Tafseer 2015 Ramadan Tafseer 2014 Ramadan Tafseer 2013 Ramadan Tafseer 2012 Ramadan Tafseer 2008 Ramadan Tafseer Attaudihu wal bayan Alwabilussayyib Alfiyatussuyudi Alwasiyyatul Kubra Adda’u Waddawa’u Attajreedus-sareeh Bahjatu Qulubil Abrar Fatawowin Rahama 2024 Fatawowin Rahama 2023 Fatawowin Rahama 2020 Fatawowin Rahama 2022 Fatawowin Rahama Fadakarwa kan Azumi 2016 Hisnul Muslim Hankali da Matsayinsa Minbarin Nasiha Tarihin Mu’awuya Sharhin Al-FurQan Sharhin Alfiyatussuyudi Sharhin Kalimatul Ikhlas Shirin Magabata na Gari Waiwaye adon Tafiya Tafseer Suratul Fatiha Tafseer Suratul Baqara Tafseer Suratu Aal-emran

Click Here For Any Inquiry, Also Don’t Forget to Like our page on Facebook for latest update

34 responses to “Dr. Sani Umar Rijiyar Lemu Audio Files page”
 1. […] Ja’aFar 2.Dr. sani Umar Rijiyar Lemu 3.Sheikh Aminu Daurawa 4.Dr. Ahmad Gumi 5.Sheikh Adam Algarkawy 6.Sheikh Idrees Bauchi 7.Sheikh Bin […]

 2. Don Allah ka daura Qira’an Malam Sa’eedu Alaramman sheik Jafar

 3. Assalamu alaikum warahmatullah

 4. Subhanallahi walhamdulillahi wala,ilaha illallahu Allahu akhbar

 5. Aminu Muhammad Avatar
  Aminu Muhammad

  salaam alaikum, don Allah yan’uwa ku ringa dora tafseerin dr. Sani umar R/lemo na gadon-kaya

  1. Nibras Avatar

   Zamu fara insha’Allah.

   1. Abdulfatah Hassan Avatar
    Abdulfatah Hassan

    Salm kutemaka da alfiyyar suwudi na dr sani

   2. Nibras ibn Shu'aib Avatar
    Nibras ibn Shu’aib

    Assalam Aleykum, a gaskiya muna matukar godiya da fatan alkhairi gareku su Nibras takwarana, da kuma su malam Allah ya dada kwarin guywa, Allah yayi jagora , Ameen!!!

 6. Umar Avatar
  Umar

  Dan allah kunada karatun dr. Sani na littafin risala ta ibn taimiyya?

 7. saleem bin usman Avatar

  اللهم العن من لعن اصحاب رسوالله صلى الله عليه وسلم

 8. خير كم من تعلم القران و علمه

 9. Abubakar sadiq Avatar
  Abubakar sadiq

  Allah yasaka wa wanda ya assasa wannan page da mafificin alkahairi.

 10. سليم بن عثمان Avatar
  سليم بن عثمان

  امين ابوبكر

 11. سليم بن عثمان Avatar
  سليم بن عثمان

  السلام عليكم ورحمة الله وبركاته

 12. Nurudeen sunusi Avatar

  Allah saka muku da Alkairi sukuma malaman Allah kara tabbatar da su akan yada Addinin #ALLAH

 13. aliyurice Avatar
  aliyurice

  allah ya saka da gidan aljannah

 14. allah yasaka da alkairi da gidan aljanna ina neman karatun mallam na RISALA

 15. Bulakos Avatar
  Bulakos

  Alhmdllh! Jazakumullahu khairah! “i found this site very educative“

 16. Habib musa rinji Avatar

  Assalamu’alaikum. Dan allah kurinka doramana karashen tafsirin dr. Sani na barno(maiduguri) masallacin muhammad indumi.

 17. Jazakallahukhair

 18. May helps you and guides you to the right way.

 19. Idris Muhammad Sodangi Avatar
  Idris Muhammad Sodangi

  As salam Alaikum wara matoullahi wabarkatuhu. Dun Allah a daura mana tafseeran 2018 mana musamman na Dr. Sani rijiyar lemu. Allah dai yasa muku da alkhairan sa. Naku IDRIS MUHAMMAD SODANGI

 20. Moussa souleyman baltram Avatar
  Moussa souleyman baltram

  Assalama alekum ina fatan malam yasha ruwa lafiya allah ya da tar da mu ga allakhairin da yake cikin wannan wata na ramadan me albarka bayan gaisuwa da fatan alkhairi da allah malam ina so kayimin bayani akan matsalar ganin wata dan nikam malam wallahi abun ya daure min kai kuma malam a wane littafi zan samu cikakken bayani kan wannan mas’ala allah ya’karawa malam haza’ka da basira daga me saura ren wa’azin ka moussa souleyman a kasar chadi a garin baltram

 21. Assalamu alaikum warahmatullah agaskiya wannan shafin akwai faida susaisaidai naso narinka saurara ko saukewa bayayi wani lokaci domin inabin wannan shafi sama da shekara amma bana sai ahankali.nagode

  1. Nibras Avatar

   Wa’alaikumussalam, insha’Allah zan sake dubawa, Amman ka gwada budeshi da wani browser daban.

 22. SAGIR ABDULWAHAB Avatar
  SAGIR ABDULWAHAB

  Assalamu alaikum warahamatullah wabarakhatahu,
  Dafatan malam Yana Lafiya Allah yasa haka ameen,
  Malam ko Ana samin PDF format na littafin ALBINA’UL ILMIYI LILDA’IYATI WASSABILI ILAIH.
  NAGODE

 23. Ibrahimmuhimmedaliyusumaila66@gmail.com Avatar

  Jazakallahu khairan

 24. Ismail Abbaji Avatar
  Ismail Abbaji

  Jazakallahu khair

 25. isah abdullahi Avatar
  isah abdullahi

  hakika munajin dadin wannan page mai tarin albarka kuma zamu kasance a tare dashi acikin kowane lokaci

 26. NAZIFI AHMAD Avatar

  Assalamu alaikum Allah Ya saka da Alheri

 27. Assalam alaikum dafatan malam lafiya Allah Ya saka da Alheri

 28. […] •Dr. sani Umar Rijiyar Lemu […]

 29. Aliyu musa Avatar
  Aliyu musa

  THANKS MAY ALLAH BLESS U AMIN

 30. Aliyu Ibrahim Adamu Avatar
  Aliyu Ibrahim Adamu

  Assalamu Alaikum. Dan Allah ku yi mana uploading Bugyatul mushataq wanda Dr sani umar rijiyar Lemu ya yi

Leave a Reply

Categories
Latest updates