Wasu Daga Cikin Lokutan Karban addu'a

Danna nan domin shiga karatu Online

Assalamu Alaikum ‘yan’uwa Musulmai.
Da yawa daga cikinmu kowa yana da bukatunsa dabam dabam wanda yakeso Allah yabiya masa. tunda hakane naga ya dace in rubuta wasu lokuta wanda suke masu mahimmanci da in Allah ya yarda mutum inyayi addu’a acikinsu Allah zai karba.
kaman yanda aka sani ne kowani lokaci anaso musulmi ya dage da yin addu’a yana cikin sarari ko musiba. Wa’innan lokuta sune.
1.Dayan bisa ukun dare(bayan dare ya tsaga uku, toh lokacin yankin karshen na dare)
2.Bayan kiran sallah. Mutum zaibi ladani, bayan angama kiran sallah sai yayi salati ga annabi sannan ya nema masa ‘maqam mahmud’ sannan sai yayi addu’a.
3.Da kuma ranar juma’a.
4.Lokacin saukar ruwan sama.
5.Lokacin haduwa da abokan gaba(Jihadi)
6.Lokacin sujada.
7.Lokacin bude baki daga azumi.
Allah biya mana bukatunmu baki daya. Ameen.

Donate

Bada gudunmawa domin Yada Addinin Musulunci
Account Number: 4568496377
Bank: Moniepoint
Name: Islam Online Archive

2 responses to “Wasu Daga Cikin Lokutan Karban addu'a”
  1. Yunusa Muhammad Sani Avatar
    Yunusa Muhammad Sani

    ALLAH Ya amsa addu’o’in mu sannah ya karawa malaman mu haske

  2. kamaladdeen tukur funtua Avatar
    kamaladdeen tukur funtua

    Ameeeen summa ameeen

Leave a Reply

Categories
Latest updates