Za'a Kulle Bada Scholarship Na Jami'ar Sarki Abdulaziz dake jeddah gobe

·

·

Tunatarwa… Gobe Za’a Kulle Rejistan samun scholarship na Koyan Harshen larabci a jami’ar sarki abdul’azeez dake jeddah saudi arabiya. Ga Duk maiso zai iya turawa da sakon neman wannan scholarship din yau.
In kanaso sai ka hada bayananka ka turashi zuwa ga wannan email din [email protected].
Maiso zai iya duba wannan shafin http://ali.kau.edu.sa/Pages-text10.aspx…
Inkasan baka da abinda ake nema toh kada ka bata lokacinka wurin turawa da sako. Domin baza’a saurareka ba… Allah bamu sa’a…

Leave a Reply

Latest updates
Categories
%d bloggers like this: