Tambayoyin dake ciki:
- Matsayin wanda ya ke da ilimin hada harrufa da wasulan larabci yake karanta al-qur’ani ba tare da Malami ya koya mishi ba?
- Shin daidai ne a hana mutum aure har sai ya mallaki gida, duk da yana da inda zai ajiye matarshi?
- Shin yana yiwuwa mace da bata da aure ta dinga tsallake al’adarta?
- Qarin bayani akan fadin Allah dake cikin suratul Nur:
…أَوْ مَا مَلَكْتُم مَّفَاتِحَهُۥٓ .. - Shawara ga wanda yake fama da raunin imani.
- Shin ya inganta wanda baya kishin matan shi ba zai shiga aljanna ba?
- Hallacin bikin sauke al’qur’ani
- Nasiha ga mai aikata zunubi ya tuba sannan ya koma zunubi!
- Shin mai ciwon ulcer zai iya ajiye azumin farilla?
- Qarin bayani akan qabli da ba’adi
- Ya kamata a sa alama a qabari don tantancewa?
- Banbancin ayoyin al-qur’ani da hadithin qudsi
- Qarin bayani akan haramcin cin naman maciji
- Shin ya hallata neman tsari da ayar qarshe na Suratul Tauba?
- Shin ya ingantta Annabi (saw) ya taba cin naman goɗiya?
- Hukuncin sana’ar waqa ko waqe?
- Ya hallata yin sallah bayan limamin da bai iya karatan Suratul fatiha?
- Shin wasu irin kayan abinci ne za a iya boye su, sai sun yi tsada za a fitar a sayar?
- Ya inganta zikirin safe da ake cewa (… Allahumma inni ushhiduka…)!
- Akwai nassin da ya hana miqa kafa ta kalli alqibla?
- Shin idan mutum yana karatun al-qur’ani ya ji an ambaci sunan Annabi, zai yin salati?
- Shin duk wanda ya mutu a fagen daga shahidi ne? Kuma akwai Nasikh da Mansuk a hadisai?
Download
Leave a Reply