Shimfida : Shaidar Allah ga Malaman wannan al’uma- tsokaci akan faɗin Allah :
شَهِدَ اللَّهُ أَنَّهُ لا إِلهَ إِلّا هُوَ وَالمَلائِكَةُ وَأُولُو العِلمِ قائِمًا بِالقِسطِ لا إِلهَ إِلّا هُوَ العَزيزُ الحَكيمُ
[Âl-‘Imrân: 18]
Tambayoyin dake ciki:
- Banbancin tsakanin “auren misyar” da “auren mut’a”
- Ƙarin bayani akan faɗin Allah dake cikin suratul Israa’i:
وَقُرْءَانًا فَرَقْنَٰهُ لِتَقْرَأَهُۥ عَلَى ٱلنَّاسِ عَلَىٰ مُكْثٍ وَنَزَّلْنَٰهُ تَنزِيلًا
- Hukuncin wanda yayi sujjada ɗaya da mantuwa
- Hukuncin limamin da yayi murmushi a sallah sannan daga baya yayi takbir saboda daɗin abinda ya ke karanta wa a sallar shi!
- Hukuncin yaro mai shekara goma da ya mutu a addinin da ba na musulunci ba
- Mutum zai iya auren mata biyu rana ɗaya?
- Adduoin da ake ki (Adduoin buƙatu) a cikin sujjada da tahiya- a sallar nafila ake yin su ko har a sallar farilla?
- Hukuncin shan rubutun Alƙur’ani!
- Jaririn da aka haifa da daddare- wace rana ko dare za a riskar mishi?
- Hukuncin sujjadar tilawa bayan sallar la’asar da asuba
- Wanne yafi –
1. zikirin da yafi kowanne?
2. istighfari da yafi kowanne? 3.salatin da yafi kowanne? - Hukuncin salatin Annabi a cikin tahiya!
- Matsayin sallar wanda ya matse hutu bai yi ba har ya idar da sallah
- Ya hallata mutum ya hallaci auren abokin shi duk da iyayen abonkin ba su amince da auren ba?
- Ya inganta Annabi ya fifita Ibadan mai aure akan wanda ba yi da aure?
- Ƙarin bayani akan istighfari!
- In mutum zai yi sallar nafila bayan sallar farilla sai ya canza wuri?
Download
Leave a Reply