009 Fatawowin Rahama by Dr. Sani Umar 15th February 2020

Danna nan domin shiga karatu Online

Shimfida: Annobar “Coronavirus” :A Mahangar Addinin Musulunci.


  1. Hukuncin takabar wadda ke ɗauke da cikin wata biyu amma sai cikin ya zube!
  2. Wanda ya tarar da jam’in sallar Isha’i amma bai yi magriba- shin zai bi jam’in sallar isha ne sannan daga baya ya yi sallar magriba?
  3. Shin dole ne sai iyaye sun shayar da yaro tsawon shekara biyu duba da aya ta 233 na Suratul Baƙara?
  4. Matsayin azumin wanda yake yawan mafarki har manniyi ya fito.
  5. Wadda ta yi rashin lafiya, jinin al’adarta ya kan zo sannan ya ɗauke; jinin yana zuwa kaɗan-kaɗan- yaya za ta iya tantance jinin al’adarta daga jinin rashin lafiya?
  6. Yaya sallar wanda yake jin kaman fitsari na fitowa masa yayin sallarsa?
  7. Ya hallata a bada zakka ga mamaci domin a biya masa bashi?
  8. Matsayin sallolin wanda yake wankan al’ada a madadin wanka da shari’a ta tanada ma
    janaba!
  9. Shin akwai adduar samun cigaba da gaggawa?
  10. Shin wanda aka bashi katin da ake bai ma ‘yan gudun hijira da ke ɗauke da abincin dubu sha bakwai da ɗari biyar- amma baya buƙatan abincin, zai iya bada katin a bashi kudi dubu sha biyar?
  11. Shin yana cikin sharaɗin yafiya mutum ya manta abinda aka yi masa?
  12. Hukuncin ma’aikacin da aikin shi shi ne kashe masu laifi
  13. Gaskata abinda ma su faɗan yanayi su ke faɗa game da yanayi daidai yake da gaskata ma su bokanci?

Download
Donate

Bada gudunmawa domin Yada Addinin Musulunci
Account Number: 4568496377
Bank: Moniepoint
Name: Islam Online Archive

Leave a Reply

Categories
Latest updates