014 Fatawowin Rahama by Dr. Sani Umar 8 March 2020

Danna nan domin shiga karatu Online

Shimfiɗa: Ƙeƙashewar zukata da abinda zai tausasa su

Tambayoyi dake ciki:

  1. Shin ya inganta cewa karanta suratul Ikhlas sau goma yana sa Allah ya gina ma mutum gida a Aljanna?
  2. Menene gaskiya cewa duk wanda ya je massalacin jum’a bayan liman ya fara huɗuba ba yi da jum’a!
  3. Irin mu’amalar da ya hallata tsakanin ɗalibi da ɗaliba!
  4. Yaya ake neman aure akan neman aure!
  5. Shin mai sallar ƙasaru zai iya bin sallar mazaunin gari – raka’a biyun farko a matsayin sallar azahar, sannan raka’o’in biyun ƙarshe a matsayin la’asar!
  6. Matsayin sallar jum’ar wanda ba sa shiga sahu, masu tsayawa a gefe!
  7. Shin ya inganta Imam Ahmad ya ga Allah?
  8. Menene ingancin cewa Shaikhul Islam Ibn Taimiyya yana shawartar Manzon Allah (saw) kafin yayi ma mutum sallah!
  9. Shin mai tuba yana komawa Allah zai masa hisabi akan hakan?
  10. Shin za a iya ɗaga ƙabarin da yayi ƙasa?
  11. Shin ya hallata mai sana’ar sai da kwalabe ya sayar da kwalban giya ma wanda ya san zai sa giya a ciki?
  12. Shin ya hallata yin taimama da tiles ko makamantan su?
  13. Wanda yayi alola a banɗaki, zai iya karanta zikirin alola a baɗaki ko sai ya fito?
  14. Hukuncin sallar ma’mu a gaban liman !
  15. Hukuncin Sallar wanda ya fara karanta sura kafin Fatiha da mantuwa!
  16. Matsayin azumin mai farfaɗiyar da ta buge shi alhali yana azumi!
  17. Ya halatta addu’a a sujjada da Hausa ga mai sallar tahajjud ( nafilar dare)?
  18. Mutumin da yayi sharaɗi da matar shi amma bata kiyaye sharuɗɗan ba- shin ya kuɓuta?
  19. Matar da tayi laifi ma mijinta ta bashi haƙuri ya ce ya haƙura amma ba ya cin abincinta – yaya zata yi?
  20. Shin ‘ ya zata iya ba ma mahaifinta shawara ya rabu da matar shi mai saɓon Allah?
  21. Ya hallata kiran sallah kafin lokacinta?
  22. Shin mutum zai iya amfani da man cleanser domin gyara fatar jiki!
  23. Shin wanda aka kashe masa mahaifi, kakan shi yana da haƙƙin yafe jini ɗansa da aka kashe ko da jikan (ɗan wanda aka kashe) bai yadda ba?
  24. Akwai kaffara ga mijin da yayi sanadiyar zubar cikin wata biyu na matan shi bada sani ba?
  25. Idan mutum kaffara (na kisan kuskure) ta hau kan shi amma ba zai iya azumin kaffara ba saboda lalurar ulcer – zai iya ciyarwa?
  26. Hukuncin rashin haɗa sahu a sallah
  27. Hukuncin rashin faɗan ‘ameen bayan karanta Fatiha a sallah
  28. Hukuncin ɗaga murya ayi addua a tare bayan sallah!
  29. Hukuncin wanda ya mutu ake binshi bashi, shi ma yake bi wani bashi
  30. Menene banbancin Ihsani da Taƙwa!
  31. Shin mutum zai yi sallama ma wanda ya samu a cikin massalaci!
  32. Hukuncin sharaɗin da ake gindayawa lokacin aure

Download
Donate

Bada gudunmawa domin Yada Addinin Musulunci
Account Number: 4568496377
Bank: Moniepoint
Name: Islam Online Archive

Leave a Reply

Categories
Latest updates