Fatawoyin Rahama By Dr. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo 10th December 2022

Domin neman ƙarin bayani danna nan

Shimfiɗa – Muhimmanci Lokaci

Tambayoyi da Amsoshi da ke ciki –

  1. Ya hallata Liman ya yi kabbara kafin ya ɗago daga Sujjada?
  2. Shin ya inganta Annabi ﷺ yayi rabkanuwa sau biyar ne a Sallah?
  3. In mutum ya kammala Ƙiyamul Layli, mai yafi dacewa ya yi kafin fitowar alfijir?
  4. Mutum zai iya ɓoye aikin alheri ga iyayensa domin gudun riya?
  5. Shin akwai banbanci tsakanin “Mashi’a” da “Irada”?
  6. Ya hallata mutum ya fitar da ƙimar abin da ya noma?
  7. Hukuncin mai ƙasaru ya bi mai sallar gida da yake raka’o’i biyu na ƙarshe, ya yi sallama bayan sallamar limamin?
  8. Mace da ta makara za ta yi raka’atayilfajri kafin ta yi sallar asuba?
  9. Hukuncin rina gemu?
  10. Mace da al’adar ta ta zo a farko ko tsakiyar lokaci, za ta rama wannan sallar in ta yi tsarki?
  11. Wanda ya yi bacci bai yi Sallar La’asar ba har aka kira sallar magriba, wacce sallah zai fara yi? magriba ko la’asar?
  12. Matakan amsa addu’a!
  13. Shin akwai banbanci tsakanin addua da aka yi da wani yare ba larabci ba?
  14. Adduar da ake yi lokacin sanya mamaci a ƙabari ya taƙaita ne ga masu sa shi ko har da sauran jama’a?
  15. Akwai wani zama na mussaman da Liman yake yi tsakanin huɗubar farko da ta ƙarshe?
  16. Hukuncin kiran Sallar yaron da bai balaga ba

Download

Leave a Reply

Latest updates
Categories