Shimfiɗa: Mumini baya wofinta daga alkhari
Tambayoyi dake ciki:
- Wa zai biya diyyar Mutumin da ya mutu a sanadiyar kokawa- wanda ya sa gasan kokawa ko wanda yayi kokawa da mutumin da ya mutu?
- Mutum zai iya Umra kafin yayi aikin Hajji?
- Hukuncin Auren Matar da ta karɓi Sadakin mutum sannan sai ta auri wani daban?
- Ya inganta baƙo baya Limanci?
- Shin ya inganta addu’ar –
الله الله ربي لا أشرك به شيئا
Yana yaye baƙinciki?
- Ya hallata Addu’a a Sujjadar Nafila?
- Ya tabbata addu’ar….
اللهم إني أعوذ بك من البرص، والجنون، والجذام، ومن سيىء الأ سقام
Yana yaye annoba?
- Hukuncin wanda yayi Sallah ba tare da cikakken Alwala?
- Hukuncin kiran Sallah ba tare da Alwala ba.
- Ma’anar faɗin Allah:
وَكَذَٰلِكَ نُوَلِّى بَعْضَ ٱلظَّٰلِمِينَ بَعْضًۢا بِمَا كَانُوا۟ يَكْسِبُونَ
- Shin Mace ta kyale Mijinta da yaƙi neman ilimin addini tana da laifi?
- Ya hallata cinikin da Company zai karɓi kashi 30 na kuɗin kayan da mutum ya ke so. Sai Company ya cika masa sauran kuɗi a bashi?
- Shin wanda aka ɗauka aiki yana da haƙƙi idan za a koreshi a sanar da shi laifin sa a Musulunci?
- Yaya tsawon yini da Mumini zai gani ranar tashin Alƙiyama?
- Gaskiya ne akwai Hadisin da yace Abu Sufyan minna Ahlul bait?
- Akwai fifiko Sallar wanda yayi Aure da wanda bai yi Aure ba?
- Hukuncin wanda ya taɓa Macen da ba Muharramansa ba da sha’awa?
- Shin dagaske ne Daular Banul Abbas sun ɗaure Abu Hanifa saboda yana goyan bayan Ahlul Baiti?
Download
Leave a Reply