055 Amsohin Tambayoyi – Sheikh Aminu Ibrahim daurawa

Tambayoyin dake ciki:

  1. Malam shin ya halatta uwa ta bawa ƴaƴanta mata zakkah.?
  2. Menene hukuncin matar da take cewa Mijinta za kaga karshen ka, karshenka bazaiyi kyau ba.?
  3. Menene hukuncin sauraron tafsir a banɗaki ta abin sakawa a kunne (Earpiece)?


Download

Click Here to Support our work

Leave a Reply

%d bloggers like this: