003 Ramadan Tafseer By Dr. Ibrahim Jalo Jalingo 2020
002 Ramadan Tafseer By Dr. Ibrahim Jalo Jalingo 2020
001 Ramadan Tafseer By Dr. Ibrahim Jalo Jalingo 2020
SHEHU UTHMANU DAN FODIO YA CE: MAULIDI BIDI’A CE
Author: Dr. Ibrahim Jalo Jalingo
Babban Malami kuma Mujaddidin Musulunci
Sheikh Uthman Dan Fodiyo ya ce: Maulidi bidi’a
ce abar kyama. Shehu ya rubuta cikin littafınsa
mai suna: Ihyaa’us Sunnah Wa Iqmaadul Bid’ah
shafi na 104 kamar haka: