Fatawowin Rahma
Lahadi 28 July 2019
——————————————
Tambayoyin da su ke ciki!
1. Wanene Maraya a Musulunci?
2. Hukuncin wankan jego
3. Hukuncin bada jingina
4. Hukuncin maza su dinka a tamfa
5. Akwai hisabi ga mai zagin sahabbai duk da sun dade da rasuwa?
6. Mu’ujizozin da suka tabbata lokacin haihuwar Annabi (Sallalahu Alaihi wa Sallam)!
7. Hukuncin haramcin auren ‘ya’yan matar da ta shayar da wani ya hada da ‘ya’yan kishiyoyinta?
8. Hukuncin kida da waqa ga Mata!
9. Banbacin tsakanin aqida da tauhidi
10. Ingancin fadar “ malaman al’umar Annabi kamar Annabawan Banin Isra’ila ne”
11. Matsayin wanda ake bi albashi a qarqashin shirin NPower amma ba a tura shi wani aiki ba!
12. Matsayin wanda gwamnati ta ba shi bashi ya qi biya saboda gwamnati bata tuntube shi akan ya bi ya bashin da ke kan shi?
13. Matsayin yin tsarki da auduga (baby wipes) ma yara.
14. Zikirin da ya fi lada a wajen Allah
15. Matsayin bada kudi a yi ma mutum canji wajen aiki?
16. Mafita ga wanda ya yi aure da matar da take da cikin wani namiji daban.
17. Mutum zai iya yin aski ma kan shi?
18. Mutumin da ya yi kwana ki yana sallah a kuskurarren Alqibla.
19. Matsayin azumin wanda ya yi mafarki da rana?
20. Jagorantar da liman ba bisa ilimi ba.
21. Wanda ya ke shakkar cin namar raqumi – zai sa ke alola ne?
22. Sahun wanda zai yi sallah da matarshi!
23. Za a iya layya da dabbonin dawa masu kama da dabbonin gida
24. Addu’ar neman tuba da gafara
Download
Leave a Reply