Fatawowin Rahma
Asabar 21/September/2019
Shimfida – Rayuwa ta na gudana bisa tsarin Allah – Tsokaci akan fadar Allah (swt)
ما أَصابَ مِن مُصيبَةٍ إِلّا بِإِذنِ اللَّهِ وَمَن يُؤمِن بِاللَّهِ يَهدِ قَلبَهُ وَاللَّهُ بِكُلِّ شَيءٍ عَليمٌ
[At-Taghâbun: 11]
Tambayoyin da ke ciki
——————————————
1. Ya hallata karanta al-qur’ani a zuci, ba tare da motsa harshe ba?
2. Shin durkuso alamar girmamawa ne ko hanyar gaisuwa a musulunci?
3. Matsayin saya ma arna giya ga ma’aikacin kamfani?
4. Ya hallata yin alola (wanke ga66an alola)sau daya ko sau biyu-biyu?
5. Matsayin mace da ta ke fita ganin ‘ya’yanta a gidan tsohon mijinta ba tare da sanin mijinta da ke aure ba?
6. Hukuncin yin sallar nafila bayan sallar la’asar.
7. Matsayin yin fitsari a tsaye da mata su ke yi a asibiti gudun kada su dauki cuta.
8. Qarin bayani akan shaharren hadisin nan da ke cewa “anna dha fatu minal iman -tsabta na daga cikin imani” mussaman ana samun wadanda ba musulmai ba suna da tsabta!
9. Ingancin mutum yayi sallah da matarsa a sahu daya!
10. Hukuncin inshorar lafiya a musulunce
11. A wace sura Allah ya saukar da hukuncin sallar qasaru?
12. Hukuncin hadisin da ake cewa Allah ya ce “ ku sanni kafin ku bauta min…”
13. Fa’idar shan nonon raqumi da kuma fitsarinsa ya tabbata a hadisi?
14. Ingancin ba a yin istikhara akan abu daya, sai biyu ko sama da haka.
Download
Leave a Reply