Fatawowin Rahama by Dr. Sani Umar 22-09-19

Danna nan domin shiga karatu Online

Fatawa

Fatawowin Rahma
Lahadi – 22 September

Shimfida: Yana kan mutum duk abinda ya zo hannun mutum sai ya mayar mai haqqi haqqin shi.


Tambayoyin da ke ciki

1. Akwai nassin da ya tabbatar da ba ayi ma sharifiya kishiya?
2. Akwai zakkar akan babur din da ake haya da shi?

3. Hukuncin sallar wanda ya ke jin fitsari.

4. Qarin bayani akan hadisin da ke cewa mutum tun yana ciki ake rubuta makomarsa (aljanna ko wuta) da kuma hadisin da ke cewa mutum zai yi ta aiki sai daf da mutuwarsa sai ya yi aikin da zai cancanta mishi makomarsa da a ka rubuta mishi!

5. Abinda mutum zai dinga yi ko karantawa yayin da zuciyarsa ta ke masa wasuwasi da sake- sake aikata mummunan aiki!

6. Yaya a ke sahun sallar gawa?

7. Ya hallata mai karatun Al-Qur’ani in yazo ayar rahma ya tsaya yayi addua, in ya zo ayar azaba ya tsaya ya nemi tsarin Allah?

8. Yaya matsayin auren da Sahabbai su ka yi da Ahlul kitabi yayin yaquna sannan su sake su da ga baya? Shin hakan bai yi kama da auren mut’a?

9. Hukuncin wanda ya sa aka yi masa duba akan auren da yake shirin yi?

10. Hukuncin mai amfani da takardar wata jiha ko qaramar hukuma domin samun aiki ko karatu?

11. Amfani da mai domin gashi ko gemu ya fito!

12. Hukuncin miji da mata da suka sadu bisa zaton jinin al’adarta ya dauke sai jinin daga baya dawo?

13. Gaskiya ne Ibnu Taimiyya ya ce kafirai ba za su dawwama a wuta ba?

14. Ina hukuncin daga hannu domin addu’a da mutane su ke yi yayin hudubar liman ranar jum’a?

15. Ya hallata mutum yayi addua a cikin ransa yayin da liman ya ke hudaba?

16. Hukuncin sana’ar kwallon qafa!

17. Shin maganar Malaman kimiya game da ruwan sama dai-dai ne?

18. Hukuncin malamin sakandare da aka tolasta shi yaba ma dalibai satan amsa?


Download

 

Donate

Bada gudunmawa domin Yada Addinin Musulunci
Account Number: 4568496377
Bank: Moniepoint
Name: Islam Online Archive

Leave a Reply

Categories
Latest updates