Fatawowin Rahama by Dr. Sani Umar 28-09-19

Danna nan domin shiga karatu Online

Fatawowin Rahma
28 September 2019

Shimfida: Darussa daga حِلْفُ الفُضُول
(Al-Fudoul Confederacy)


1. Shin wanda ya yi Allah ya isa saboda jinkirin biyan shi haqqinshi, idan daga baya aka kawo mishi haqqinsa, ya hallata ya kar6a?

2. Hukuncin sallar wanda ya sha shayi bai kurkure bakin shi ba!

3. Hukuncin kiran sallar da ladanin ya ke cewa “ Hiyya Sallah” maimakon “Hayya Sallah”

4. Hukuncin sallar wanda ke daga hannun yayin kabbarar harama amma baya furta kabbarar!

5. Hukuncin hadisin da ake cewa ayi zikiri har mutum ya haukace!

6. Me ake fada a sunna in an ga wata?

7. Fadakarwa ga Malaman da ke koyar da haddar Al-Qur’ani ko Saukar Al-Qur’ani

8. Ya hallata ayi adduar buqata a sallar farilla? Sannan za a iya adduar da Hausa a cikin sujjada?

9. Shin iyaye suna da haqqi yafe zalincin da aka yi ma dansu?

10. Gaskiya ne wattani shida na musulunci suna kwana 29 sannan sauran kwana 30?

11. Akwai tuhuma ga wanda ya mutu bai yi aure ba, koda yana da halin da lafiyan aure?

12. Hukuncin mai karatun Al-Qur’ani da ya je inda ake surutu ko ma su surutu su ka zo inda ya ke karatu?

13. Banbancin tsakani li’ani da zihari

14. Banbancin aqeeda da tauhidi.

15. Shin hukuncin tafiyar mace da muharrami ya taqaita da tafiyar hajji ne kawai


Download

 

Donate

Bada gudunmawa domin Yada Addinin Musulunci
Account Number: 4568496377
Bank: Moniepoint
Name: Islam Online Archive

Leave a Reply

Categories
Latest updates