Fatawowin Rahama By Dr. Sani Umar Rijiyar Lemu 26-10-2019

Danna nan domin shiga karatu Online

Fatawowin Rahma
26/October/ 2019



Shimfiɗa: Tsokaci akan wadannan ayoyin masu girma:

‎وَيلٌ لِلمُطَفِّفينَ ۝ الَّذينَ إِذَا اكتالوا عَلَى النّاسِ يَستَوفونَ ۝ وَإِذا كالوهُم أَو وَزَنوهُم يُخسِرونَ ۝ أَلا يَظُنُّ أُولئِكَ أَنَّهُم مَبعوثونَ
[Al-Mutaffifîn: 1-4]


Tambayoyin dake ciki:

  1. Hukuncin amfana da dukiyar mahaifi da ke samu dukiyar shi ta haramtacciyar hanya?
  2. Ina mafita ga mijin da yake qoqarin matar shi ta dabiantu da dabi’ar musulunci da kuma bibiyar karatun malamai, amma bata damu ta koyi addininta ba ballantana ta gyra halayanta!
  3. Shin akwai hani ne game da fita gida da abin hawa da baya da baya (reverse)?
  4. Matsayin gidan da ke da ‘yar tsana?
  5. Idan mace mai ciki jini ya zo mata- yaya za tayi?
  6. Shin da gaske ne Anas bin Malik bai yi ma Annabi hidima ba? Kuma ma ya ha’inci Annabi?
  7. Wanda yayi alola don sallar gawa, zai iya sallar farilla da wannan alolar?
  8. Mace da take da alola sai buqata ta taso mata, sai ta sa safa. Da ta sake alola sai ta yi shafa akan safa domin bata son ruwa ya wanke mata man da ta shafa a kafanta- shin shafar da alolan sun yi?
  9. Qarin baya ni akan fadin Allah
    وَذَكِّرْهُم بِأَيَّىٰمِ ٱللَّهِ
  10. Aski ma jariri ko jariya wajibe ne?
  11. Hallacin ta’aziya da cewa “Allah ya sa Annabi yasan da zuwanshi (mamaci)!
  12. Hukuncin sanya takalmin da aka yi da dabbar da aka harramta cin namanta?
  13. Bugun qasa domin gano cuttutuka?
  14. Shin ana qiyamu layli a jam’i ba a ramadhan ba?
  15. Matsayin ambaton niyya a kowacce sallar farilla.
  16. Mace da jinin al’adarta ya zo mata yayin aikin hajji ko umra- shin zata yi dawafi?
  17. Mace mai shayarwa da ta samu sabon ciki- zata iya shan magani ta zubar da cikin?

Download

Donate

Bada gudunmawa domin Yada Addinin Musulunci
Account Number: 4568496377
Bank: Moniepoint
Name: Islam Online Archive

One response to “Fatawowin Rahama By Dr. Sani Umar Rijiyar Lemu 26-10-2019”
  1. […] Archive Fatawowin Rahama 23-11-2019 Fatawowin Rahama 16-11-2019 Fatawowin Rahama 02-11-2019 Fatawowin Rahama 26-10-2019 Fatawowin Rahama 13-10-2019 Fatawowin Rahama 12-10-2019 Fatawowin Rahama 06-10-2019 […]

Leave a Reply

Categories
Latest updates