Fatawowin Rahama – Dr. Sani Umar 05-October-2019

Danna nan domin shiga group na karatu Online

Fatwowin Rahma
Saturday 5 October 2019

Shimfida : Tsokaci akan ayar Al-Qur’ani mai sanya kyakywar fata a cikin zuciya. (Aya ta 32 Surah Fatir).

‎ثُمَّ أَورَثنَا الكِتابَ الَّذينَ اصطَفَينا مِن عِبادِنا فَمِنهُم ظالِمٌ لِنَفسِهِ وَمِنهُم مُقتَصِدٌ وَمِنهُم سابِقٌ بِالخَيراتِ بِإِذنِ اللَّهِ ذلِكَ هُوَ الفَضلُ الكَبيرُ

Tambayoyi da Amsoshin da ke ciki:

1. Mutumin da mahaifiyar sa ta sha azumi shida saboda rashin lafiya, bayan ramadhan sai ta kafe akan azuumi uku ta sha kawai. Bugu da qari ta girma sossai. Yaya za su yi?

2. Yaya hallacin wanda za a ba su bashi kudinsu da riba akai? Amsa da jan hankali akan mu’amalar riba mussaman basussuka da gwamnati ta ke bayarwa

3. Reception da ake yi bayan aure daidai ya ke da walima?

4. Mamun da bai samu ruku’u raka’ar qarshe – zai bi liman sujjadar sahwu?

5. Qarin bayani akan “ismuLahil ‘A’zam”

6. Bayan aure da wattani biyar, ya ji baya son matar, duk da sun yi auren mai so da wadda ake so-, yaya zai yi?


Download

 

Donate

Bada gudunmawa domin Yada Addinin Musulunci
Account Number: 4568496377
Bank: Moniepoint
Name: Islam Online Archive

One response to “Fatawowin Rahama – Dr. Sani Umar 05-October-2019”
  1. […] Rahama 06-10-2019 Fatawowin Rahama 05-10-2019 Fatawowin Rahama 02-09-2019 Fatawowin Rahama 01-09-2019 Fatawowin Rahama 31-08-2019 […]

Leave a Reply

Latest updates
Categories